-
Ko Kun San Na (63) 01 Khurddo Shekara Ta 1395 Hijira Kamaria
May 19, 2016 22:27Yau Asabar 01- Khurddo -1395H.SH=14-Shaaban-1437H.K.=21-Mayu-2016M.
-
Ko Kun San Na (62) 31 Urdeebehesht Shekara Ta 1395 Hijira Kamaria
May 19, 2016 22:20Yau Jumma'a 31-Urdeebehesht-1395H.SH=13-Shaaban-1437H.K.=20-Mayu-2016M.
-
Ko Kun San Na (61) 30 Urdeebehesht Shekara Ta 1395 Hijira Kamaria
May 19, 2016 22:14Yau Alhamis 30-Urdeebehesht-1395H.SH=12-Shaaban-1437H.K.=19-Mayu-2016M.
-
Jagora Ya Zargi Wasu Shugabannin Kasashen Musulmi Da Ha'intarsu
May 19, 2016 00:57Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar wasu shugabannin kasashen musulmi suna ha'intar al'ummominsu ta hanyar aiwatar da siyasa da manufofin Amurka a kasashen musulmin.
-
Ayatullahi Makarim Shirazi Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin Shi'a Da Sunnah
May 18, 2016 09:53Daya daga cikin manyan malaman mazhabar shi'a da ake komawa gare su domin sanin hukunce-hukuncen shari'a a duniya da ke birnin Qum na kasar Iran ya jaddada wajabcin samun hadin kai da taimakekkeniya tsakanin shi'a da sunnah.
-
An Kawo Karshen Gasar Karatun Alkur'ani Karo Na 33 A Nan Tehran
May 17, 2016 13:30A yammacin yau ne aka kawo karshen gasar karatun Alkur'ani mai girma karo na 33 da aka gudanar da shi a nan Iran inda aka rarraba kyaututtuka ga makaranta da mahaddata Alkur'ani mai girma da suka nuna bajinta a bangarorin da suka yi gasar.
-
Iran Zata Iya Neman Diyya Wajen Amurka
May 17, 2016 07:31Majalisar dokokin Iran ta amunce a wannan Talata da wata doka da zata cilastawa gwamnatin kasar neman diyya wajen Amurka saboda aikata mata da laifuka cikin shekaru 63.
-
Ganawar Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iranda Shugaban Kungiyar Hizbul...
May 15, 2016 13:17Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iran mai kula da kasashen Larabawa gami da kasashen Afirka tare shugaban kungiyar Hizbul..na kasar Labnon sun gana tare da tattauna kan abinda ke faruwa a Palastinu, Labnon musaman kan batun siriya
-
Ayat. Kermani: Amurka Ita Ce Kan Gaba Wajen Karya Dokokin Kasa Da Kasa
May 13, 2016 13:00Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani, daya daga cikin na'iban limamin juma'ar Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kirayi kasashen duniya da su yi taka tsantsan da Amurka don kuwa ita ce kan gaba wajen karya dokokin kasa da kasa.
-
Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne
May 13, 2016 12:44Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.