-
Jagora : Al'ummar Musulmi Na Son Farfado Da Musulinci
Mar 09, 2019 10:33Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayyatollah Sayyid Ali Khamnei, ya bayyana cewa, a halin da ake ciki yanzu, hankalin duniyar musulmi ya koma kan yadda za'a sake farfado da koyarwar musulinci.
-
Gwamnatocin Kasashen Iran Da Lebanon Sun Fara Tattauna Batun Tsaro A Tsakaninsu
Mar 06, 2019 06:17Jakadan kasar Iran a birnin Beyrut na kasar Lebanon ya gana da ministan tsaron kasar ta Lebanon dangane da harkokin tsaro na kasashen biyu
-
Jagora: Kada Ku Bata Lokaci Tare Da Turawa Dangane Da Kyautata Tattalin Arzikin Kasa
Mar 05, 2019 05:02Jagoran juyin juya halin Musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bukaci gwamnatin kasar ta rage dogaro da kasashen Turai don kwatata tattalin arzikin kasar
-
Iran Da Phillipines Na Gudanar Ayyukan Hadin Gwiwa A Bangaren Abincin Halal
Mar 04, 2019 10:18Gwamnatocin kasashen Iran da Philipines suna gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren samar da abincin halal.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Matakin Buritaniya na Haramta Kungiyar Hezbollah
Mar 02, 2019 13:07Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi allawadai da matakin mahukuntan birnin Londan, na haramtawa da kuma sanya kungiyar Hezbollah, ta kasar Lebanon, cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Shugaban Amurka Ya Kasa Cimma Yarjejeniya Da Koriya Ta Arewa
Feb 28, 2019 18:33Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa ya kasa cimma yerjejeniya da tokoransa na korea ta Arewa Kim Jon Ung bayan tattaunawa na kwanaki biyu a birin Hanoi, babban birnin kasar Vietnam.
-
Iran : Jagora Ya Yi Fatan Kafa Alaka Mai Karfi Da Armenia
Feb 28, 2019 06:26Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Yi Fatan Ganin An Kafa Alaka Mai Karfi Da Kasar Armenia.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Pakistan Da Indiya Da Su Kai Zukata Nesa
Feb 28, 2019 06:23Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya tattauna da wayar tarho da takwaransa na Pakistan Mahmud Kurashi inda ya bukaci ganin an kai zuciya nesa.
-
Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Karya Lagon takunkuman Amurka
Feb 27, 2019 07:53Shugaba Hassan Rauhani na Iran ya bayyana cewa, da sannu al'ummar kasar Iran za su karya lago dukkanin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasarsu.
-
Taimakawa Siriya Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 06:24Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.