Pars Today
Taron kasashen larabawa da ya gudana a birnin Dammam na kasar Saudiyya, ya jaddada yin watsi da matakin shugaba Donald Trump na Amurka na ayyana Qudus a matsayin babban birnin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.
Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bayyana cewa akwai wuya a magance rikicin kasar Yemen
Cikin wata wasika da ta aikewa kungiyar kasashen, Sudan ta kudu ta bukaci zama manba a cikin kungiyar.
Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta sanar da zaben birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunusiya a matsayin Cibiyar Mata a shekara ta 2018 da kuma 2019.
Kungiyar kasashen Larabawa ta yi alawadai kan kudirin Amirka na ayyana lokacin mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus
Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Abulghaid ya bayyana cewa matsayin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka baya-bayan nan kan birnin Quds Wasa da wuta ne.
Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa zasu gudanar da zaman taro a gobe Alhamis domin yin nazari kan batun aniyar Amurka na maida birnin Qudus fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ya yi kira ga kasashen Larabawa da na Afrika su kara shiga a dama da su cikin harkokin tsaro da sulhu a yankin.
Kungiyar kasashen Larabawa ta yi Allah wadai da hawan kujeran na ki ko kuma Hakkin Veto a kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya a ranar litinin don hana kudurin kare birnin Qudus wanda kungiyar ta gabatar.
Da safiyar yau lahadi ne kasashen taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen larabawa ya fitar da bayani da ya kunshi yin tir da matakin shugaban kasar Amurka akan birnin kudus