-
MDD Da AU Sun Goyi Bayan Warware Ricikin Libya Ta Hanyar Siyasa
Mar 14, 2019 05:07Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar tarayya Afrika, sun bukaci ganin an warware rikicin kasar Libiya, ta hanyar siyasa.
-
Chadi Ta Rufe Kan Iyakarta Da Libiya
Mar 04, 2019 08:36Kasar Chadi ta sanar da rufe kan iyakarta da kasar Libiya, har sai abunda hali ya yi, kamar yadda ministan cikin gida na kasar, Mahamat Abba Ali Salah ya sanar.
-
An Cimma Matsaya Kan Gudanar Da Zabe A Libiya
Feb 28, 2019 15:02Tawagar wakilai na musaman na Majalisar Dinkin Duniya sun bada sanarwan cewa an cimma matsaya tsakanin gwamnatin hakin kan kasa da babban hafsan sojin kasar kan yadda za a gudanar da zabe a Libiya
-
Sojojin Libya Sun Kwace Garin Murzuk Daga Hannun Yan Ta'adda
Feb 21, 2019 03:25Sojojin kasar Libya karkashin shugabancin Janar Halifa Haftar mai ritaya sun sami nasarar korar yan ta'adda daga garin Murzuk babban birnin lardin Murzuk dake kudu maso yammacin kasar.
-
MDD Ta Jaddada Bukatar Kawo Karshen Rikicin Siyasar Libiya
Feb 20, 2019 06:51Majalisar dinkin duniya ta jadadda bukatar ganin an kawo karshen rikicin siyasar da ya dabaibaye kasar Libiya.
-
AU Ta Bukaci Manyan Kasashen Duniya Su Daina Tsoma Baki A Harkokin Libiya
Feb 12, 2019 13:06Kungiyar tarayya Afrika (AU), ta yi kira ga manyan kasashen duniya dasu daina tsaoma baki a cikin al'amuran cikin gida na kasar Libiya da rikici ya daidaita.
-
Libya: Sojojin Halifa Haftar Sun Kwace Iko Da Rijiyoyin Mai Mafi Girma Na Kasar
Feb 12, 2019 03:41Kamfanin dillancin labarun Anatoli ya nakalto cewa; Bayan kwanaki da sojojin na Halifa Haftar su ka killace yankin na al'Shararah, wanda shi ne wuri mafi girma na man fetur a kasar ta Libya, a karshen sun kwace iko da shi a jiya Litinin
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Taimakon Kwamitin Sulhu Na MDD
Feb 11, 2019 16:01Gwamnatin hadin kan kasa ta Libiya ta bukaci majalisar sulhu ta majalisar Dinkin Duniya da ta dauki matakin dakatar da dakarun tsaron kasar karkashin janar Khalifa Haftar ci gaba da hare-haren da suke kaiwa kudancin kasar
-
Sojojin Halifa Haftar A Libya sun Kwace Garin Darne Gaba Daya.
Feb 10, 2019 15:43Majiyar sojojin kasar Libya wadanda suke biyayya ga Janar Halifa Haftar mai ritaya ta bara labarin cewa sojojin kasar sun sami nasara mamaye garin Drne dake gabacin kasar gaba dayansa.
-
Fada Ta Sake Barkewa A Garin Sabha Na Kudancin Kasar Libya
Feb 06, 2019 00:40Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa fada ta sake barkewa a garin Sabha na kudancin kasar