Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • An Kashe Sojojin Mali 4 A Wani Hari

    An Kashe Sojojin Mali 4 A Wani Hari

    Jun 30, 2016 10:59

    Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar hudu ne suka rasa rayukan su kana guda ya jikkata biyo bayan wani hari da aka kai masu a arewacin kasar.

  • MDD Ta Kara Yawan Sojojin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali Da 2500

    MDD Ta Kara Yawan Sojojin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali Da 2500

    Jun 30, 2016 02:19

    Kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ya amunce da kara yawan sojojin tabbatar da zaman lafiya a kasar Mali.

  • Tsawaita Aikin Dakarun MDD A Mali

    Tsawaita Aikin Dakarun MDD A Mali

    Jun 30, 2016 00:45

    kwamitin sulhu na MDD ya kara yawan dakarunsa da kuma tsawaita wa'adin aikinsu a kasar Mali, domin ci gata da tabbatar da aikin wanzarda zamen lafiya.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Kara Wa'adin Aikin Dakarunta A Kasar Mali

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Kara Wa'adin Aikin Dakarunta A Kasar Mali

    Jun 29, 2016 13:05

    Majalisar dinkin duniya ta kara wa'adin ayyukan dakarunta masu gudanar da ayyukan wanzar da sulhu da zaman lafiya a kasar Mali.

  • Sojojin Faransa Sun fara kai wani  sabon farmaki a Arewacin Kasar Mali

    Sojojin Faransa Sun fara kai wani sabon farmaki a Arewacin Kasar Mali

    Jun 28, 2016 06:51

    Majiyar Tsaron kasar Faransa ta sanar da fara kai wani sabon farmaki a arewacin kasar Mali

  • Ansaruddin Ta Fitar Da Wani Bidiyo Tana Gargadin Sojin Faransa Da Ke Mali

    Ansaruddin Ta Fitar Da Wani Bidiyo Tana Gargadin Sojin Faransa Da Ke Mali

    Jun 27, 2016 00:59

    Kungiyar Ansaruddini da ke yaki da makamai a kasar Mali, ta fitar da wani sabon faifan bidiyo tana gargadin sojojin kasar Faransa da ke cikin kasar ta Mali.

  • Fada tsakanin Mazauna kauyuka biyu a kasar Mali.

    Fada tsakanin Mazauna kauyuka biyu a kasar Mali.

    Jun 26, 2016 07:31

    Fada tsakanin Mazauna kauyuka biyu ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a kasar Mali.

  • An nuna damuwa kan ci gaba da tsananta kai hare-hare a kasar Mali

    An nuna damuwa kan ci gaba da tsananta kai hare-hare a kasar Mali

    Jun 18, 2016 11:44

    Hare-haren da masu tsaurin ra'ayi ke kaiwa a yankunan tsakiya kasar Mali ya zamanto ruwan dare game gari.

  • Majalisar Dinkin Duniya da Kasar Mauritania Da Mali Sun Cimma Yerjejeniya Kan Yan Gudun Hijira

    Majalisar Dinkin Duniya da Kasar Mauritania Da Mali Sun Cimma Yerjejeniya Kan Yan Gudun Hijira

    Jun 17, 2016 13:10

    Yan gudun hijira na kasashen Majali da Mauritania Zasu koma kasashensu nan ba da dadewa ba

  • Gwamnatin Mali Da Wasu Kungiyoyin Yan Adawa Sun Amince Da Kafa Gwamnatin Hadin Kan Yankin

    Gwamnatin Mali Da Wasu Kungiyoyin Yan Adawa Sun Amince Da Kafa Gwamnatin Hadin Kan Yankin

    Jun 16, 2016 23:41

    Gwamnatin tsakiya ta kasar Mali ta cimma daidaito da wasu kungiyoyin adawa daga arewacin kasar na kafa gwamnatin wucin gadi a larduna biyar na arewacin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS