Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • An Samar da gwamnatin Hadin Kai Na Wucin Gadi A Arewacin Kasar Mali

    An Samar da gwamnatin Hadin Kai Na Wucin Gadi A Arewacin Kasar Mali

    Jun 15, 2016 06:43

    Wasu Jam'iyyun Siyasa masu goyon bayan gwamnati Da Kuma na yan adawa a arewacin kasar Mali sun amince da kafa gwamnatin hadin kan yankin

  • Za a karfafa matakan tsaron ga Dakarun sulhu na MDD a kasarc Mali

    Za a karfafa matakan tsaron ga Dakarun sulhu na MDD a kasarc Mali

    Jun 08, 2016 13:46

    Babban komandan Dakarun sulhu na MDD a Mali ya yi alkawarin kaya yawan matakan tsaro ga Dakarun su a kasar

  • Za A Kara Yawan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Mali

    Za A Kara Yawan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Mali

    Jun 07, 2016 13:37

    Babban kwamandan dakarun majalisar dinkin duniya akasar Mali ya bayyana cewa za a kara yawan dakarun domin gudanar da ayyukan wanzar da sulhu a kasar.

  • Ban Ki Moon Ya Yi Allawadai Da Harin Ta'addanci A Kasar Mali

    Ban Ki Moon Ya Yi Allawadai Da Harin Ta'addanci A Kasar Mali

    Jun 02, 2016 06:28

    Babban sakataren majalisar dinkin duniya Ban Ki Moon ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kai kan sansanin dakarun majalisar dinkin duniya a kasar Mali.

  • An Kai Hari Kan Sansanin Sojojin Majalisar Dinkin Duniya A Mali

    An Kai Hari Kan Sansanin Sojojin Majalisar Dinkin Duniya A Mali

    Jun 01, 2016 05:55

    Kamfanin dillancin labaran AFP daga birnin Bamako na kasar Mali ya habarta cewa, wasu masu dauke da makamai sun kaddamar da wani farmaki a kan wani sansanin dakarun MDD a yankin Gao, wanda ya yi sanadiyyar mutane 4.

  • Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allawadai kan harin da aka kai wa dakarun MDD a Mali

    Kwamitin tsaro na MDD ya yi Allawadai kan harin da aka kai wa dakarun MDD a Mali

    May 30, 2016 06:39

    Kwamitin Tsaro na Majalisar dinkin Duniya ya yi alawadai kan wani hari da wasu mutane dauke da makamai sun kai kan sansanin Majalisar a kasar Mali.

  • Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 5 A Arewacin Kasar Mali

    Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 5 A Arewacin Kasar Mali

    May 30, 2016 01:56

    An Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya 5 A Kasar Mali A Jiya Lahadi

  • 'Yan Adawa Sunyi Zanga-Zanga A Mali

    'Yan Adawa Sunyi Zanga-Zanga A Mali

    May 21, 2016 11:30

    Dubun dubatar jama'a ne a Mali suka gudanar da wata zanga-zangar lumana yau Asabar bisa ga kiran 'yan adawa na kasar akan abunda suka kira rashin iya tafiyar da mulki na gwamnatin kasar.

  • Kungiyar Ansaruddeen Ta Dauki Alhakin Kashe Dakarun MDD A Kasar Mali

    Kungiyar Ansaruddeen Ta Dauki Alhakin Kashe Dakarun MDD A Kasar Mali

    May 20, 2016 00:08

    Kungiyar ta'addanci ta Ansaruddeen mai fada da makami a kasar Mali ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin halaka dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin arewacin kasar ta Mali.

  • Mali : An Kashe Sojojin MDD Biyar A Kidal

    Mali : An Kashe Sojojin MDD Biyar A Kidal

    May 19, 2016 06:05

    Tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD a Mali ta sanar da mutuwar wasu sojojin ta 5, a wani harin kwantar bauna a arewacin Kidal.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS