Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Jami'an Tsaron Mali Sun Sanar Da Kame Wani Madugun 'Yan Ta'addan Kasar

    Jami'an Tsaron Mali Sun Sanar Da Kame Wani Madugun 'Yan Ta'addan Kasar

    May 09, 2016 02:17

    Jami'an tsaron Mali sun sanar da cewa sun yi nasarar kame daya daga cikin jagororin 'yan ta'adda a yankin kudancin birnin Bamako fadar mulkin kasar.

  • Rikicin Kabilanci Yana Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Mali

    Rikicin Kabilanci Yana Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Mali

    May 05, 2016 12:19

    Wasu gungun jama'a da suke goyon bayan gwamnatin Mali suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan 'yan kabilar Peuhl da ake zargi da goyon bayan kungiyoyi masu tsaurin ra'ayin addinin Islama a kasar.

  • An sako Dakarun tsaron Cote D'ivoire da ake tsare da su a kasar Mali

    An sako Dakarun tsaron Cote D'ivoire da ake tsare da su a kasar Mali

    May 05, 2016 05:11

    Jami'an tsaron Kasar Mali Sun sallami Jami'an tsaron Kasar Cote D'ivoire da suka shiga cikin kasar ba tare da izini ba.

  • Jami'an Tsaron Mali Sun Kame Wani Da Ake Zargi Da Hannu A Kai Hare-Haren Kasar

    Jami'an Tsaron Mali Sun Kame Wani Da Ake Zargi Da Hannu A Kai Hare-Haren Kasar

    Apr 23, 2016 00:42

    Jami'an tsaron Mali sun yi nasarar kame wani dan kasar Mauritaniya da ake zargi da hannu a shirya kai hare-haren ta'addanci a cikin kasar ta Mali.

  • An sako ma'aikatan kai agajin da aka yi garkuwa da su a kasar Mali.

    An sako ma'aikatan kai agajin da aka yi garkuwa da su a kasar Mali.

    Apr 22, 2016 10:21

    Ma'aikatan Agajin nan uku da aka yi awan gaba da su makun da ya gabata a kasar Mali an sako su.

  • Wasu 'yan agajin guda uku sun batan laya a kasar Mali

    Wasu 'yan agajin guda uku sun batan laya a kasar Mali

    Apr 19, 2016 23:07

    Wasu Ma'aikatan kungiyar Agajin gaggawa na Kasa da Kasa guda Uku sun batan laya a kasar Mali.

  • Mali : Anyi Zanga-zangar Kyammar Sojojin Ketare

    Mali : Anyi Zanga-zangar Kyammar Sojojin Ketare

    Apr 19, 2016 05:29

    A kasar Mali mutun guda ne aka rawaito cewa ya rasa ran sa a yayin wata zanga-zanga kyammar sojojin kasashen waje a Kidal dake arewacin kasar.

  • Zanga-zangar nuna adawa da zaman Dakarun tsaron waje a kasar Mali

    Zanga-zangar nuna adawa da zaman Dakarun tsaron waje a kasar Mali

    Apr 18, 2016 12:10

    Al'ummar arewacin kasar Mali sun gudanar da zanga-zanga domin nuna adawarsu da ci gaban Sojojin kasar waje a cikin Kasar

  • An kame dariruwan Mutane a kasar Mali

    An kame dariruwan Mutane a kasar Mali

    Apr 16, 2016 00:27

    Dariruwan Mutane ne aka kame kan zarkin su da hannu a harin ta'addancin da aka kai Hotel Radissoun Blu dake birnin Bamako na kasar Mali

  • Jamus Zata Karfafa Ayyukan Tawagar Sojojin Ta A Mali

    Jamus Zata Karfafa Ayyukan Tawagar Sojojin Ta A Mali

    Apr 15, 2016 06:33

    kasar Jamus ta ce zata kara karfafa ayyukan tawagar sojojin ta a Mali, duk da cewa zata rage yawan sojojin daga 350 zuwa 300.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS