Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Mali : Nakiya Ta Hallaka Sojojin Faransa Uku

    Mali : Nakiya Ta Hallaka Sojojin Faransa Uku

    Apr 13, 2016 11:06

    Gwamnatin Faransa ta sanar da mutuwar wasu sojojin ta uku bayan da motar su ta taka nakiya a kasar Mali.

  • Dakarun tsaron Jamus  za su fadada aiyukansu a  Mali

    Dakarun tsaron Jamus za su fadada aiyukansu a Mali

    Apr 07, 2016 04:02

    Kasar Jamus ta ce za ta fadada aiyukan soja a Kasar Mali

  • An Kara Sabunta Dokar Ta Baci A Kasar Mali

    An Kara Sabunta Dokar Ta Baci A Kasar Mali

    Apr 05, 2016 02:21

    Gwamnatin kasar Mali ta sake sabunta dokar ta baci a kasar har tsawon kwanaki 10 a nan gaba.

  • Mali: An Cafke Wani Jagoran 'Yan Ta'adda

    Mali: An Cafke Wani Jagoran 'Yan Ta'adda

    Mar 31, 2016 06:12

    Jami'an tsaro na kundumbala na kasar Mali sun cafke wani babban jagora a cikin kuniyoyin 'yan ta'adda na kasar masu da'awar jihadi.

  • Babban Sakataren M.D.D Ya Yi Gargadi Kan Ci Gaba Da Fuskantar Tashe-Tashen Hankula A Mali

    Babban Sakataren M.D.D Ya Yi Gargadi Kan Ci Gaba Da Fuskantar Tashe-Tashen Hankula A Mali

    Mar 29, 2016 06:21

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yiyuwar ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a kasar Mali, don haka ya bukaci daukan matakan dakile matsalar tsaron kasar.

  • Mali : An Cafke Mutane Biyu Dake Da Hannu A Harin Grand-Bassam

    Mali : An Cafke Mutane Biyu Dake Da Hannu A Harin Grand-Bassam

    Mar 28, 2016 00:33

    Hukumomi a Mali sun sanar da cafke wasu 'yan kasar 2 da ake zargi da hannu a harin da kungiyar Al'Qaida ta dauki alhakin kai a wurin shakatawan nan na Grand-Bassan a kasar Cote d'Ivoire / Ivory Coast.

  • Hukumomi Sun Ce An Kashe Daya Daga Cikin Maharan Kan Sojojin Turai A Mali

    Hukumomi Sun Ce An Kashe Daya Daga Cikin Maharan Kan Sojojin Turai A Mali

    Mar 22, 2016 05:46

    Rahotanni daga kasar Mali sun jiyo mahukuntan kasar suna fadin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka daya daga cikin 'yan bindigan da suka kai hari wani otel a Bamako babban birnin kasar inda sojojin kungiyar Tarayyar Turai ke amfani da shi don bai wa jami'an tsaron Mali horo.

  • Mali : An kai wani sabon hari a barikin Sojojin kungiyar turai

    Mali : An kai wani sabon hari a barikin Sojojin kungiyar turai

    Mar 21, 2016 23:41

    Wasu 'yan bindiga sun kai hari a sansanin koyar da aikin soja na kasashen turai dake birnin Bamako na kasar Mali

  • Harin da 'yan ta'adda suka kai Kasar Iviry Coast, dauka fansa ne ga Faransa

    Harin da 'yan ta'adda suka kai Kasar Iviry Coast, dauka fansa ne ga Faransa

    Mar 16, 2016 13:43

    Kungiyar Alqa'ida ta yankin Magrib ta bayyana manufar harin da ta kai na baya bayan nan a kasar Cote D'ivoire, dauka fansa ga kasar Faransa

  • An Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya Guda Biyu A Arewacin Kasar Mali

    An Kashe Sojojin Majalisar Dinkin Duniya Guda Biyu A Arewacin Kasar Mali

    Mar 13, 2016 13:15

    Majiyar rundunar tabbatar da zaman lafiya ta

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS