Pars Today
'Yan sanda a Mali, sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye da kuma lulake, wajen murkushe masu zanga-zangar adawa da gwamnati a Bamako babban birnin kasar.
Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya isa birnin Bamako babban birnin kasar Mali a jiya Talata a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar.
Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita, ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sake tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shugaban kasar da za a gudanar a karshen watan Yulin wannan shekara ta 2018.
Shugaba Emanuelle Macron, na Faransa ya karama dan ci-rani nan na kasar Mali, sakamakon kwazon da ya nuna wajen hawa wani bene domin ceto wani karamin yaro da ya makale.
A Mali, wasu jam'iyyun siyasa su guda 70, sun tsaida Shugaban kasar mai ci Ibrahim Bubakar Keita, a matsayin dan takara shugaban kasa a zaben kasar mai zuwa.
Hukumomi a kasar Mali, na bincike kan gano suwa ke da hannu a badakalar cin bulus da albashin wasu malaman bogi su 10,000 a kasar
Hukumomin tsaron kasar Mali sun sanar da tserewar wasu 'yan ta'adda 25 daga gidan kaso na kudancin Bamako babban birnin kasar
Majiyar Majalisar dinkin duniya a kasar Mali ta bada labarin fashewar wasu abubuwa a arewacin kasar
Wata majiya ta kusa da MDD ta tabbatar da fashewar bama-bamai arewacin kasar Mali.