Pars Today
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan yadda mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da tsare 'yan adawar kasar.
Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteres, ya nuna matukar damuwarsa kan halin da ake ciki na tabarbarewar tsarin demokuradiyya a Comoros.
Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa majalisar tana fama da karancin kudade.
Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman kan rikicin gabas ta tsakiya ya yi gargadi kan hatsarin da ke faruwa a tuddan golan na kan iyakar Siriya da HKI.
Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa har yanzun mutanen kasar Myanmar Musulmi suna ci gaba da shan wahala a hannun gwamnati kasar.
Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
Rahoton MDD kan cutar Aids ta bayyana cewa yaki da cutar ya shiga wani mummunan hali, kuma yana son fivewa daga ikonta
Babban Jami'in Mai kula da ayyukan MDD a yankin Gabas ta tsakiya ne ya bayyana bukatar a kawo karshe killacewar da aka yi wa yankin na Gaza
MDD ta bayyana cewa kimanin Mutane dubu 10 suka bar gidajensu sanadiyar ci gaba da ayyukan ta'addanci a kudu maso yammacin kasar Siriya, kuma mayakan ISIS din sun hana Mutane da dama ficewa daga yankunan da suke rike da su.