Pars Today
Saktare janar na MDD Antonio Guterres ya bayyana dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a matsayin jari na tabbatar da sulhu da tsaro a duniya
Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya samar da dala miliyan talatin, ga wasu kasashen yankin Sahel hudu wadanda ke fuskantar matsanancin fari da tsadar kayayakin abinci da kuma tabarbarewar tsaro.
Jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai shiga tsakani a yankin Zirin Gaza ya jaddada cewa: Al'ummar Palasdinu suna cikin halin kunci a yankin Zirin Gaza.
Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudirin aike wa da wata tawagar kasa da kasa ta kwararru masu binciken laifukan yaki a zirin Gaza.
An rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ke nufin kara bunkasa harkokin ilimi da bincike tsakanin Iran da Kenya.
Babban sakataren Majalisar dinkin dunya Antonio Gutteres ya bada sanarwan cewa majalisar tana kokarin shiga tsakani don warware sabon rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Madagaska.
Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.
Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akwai mutane fiye da miliyan 10 a cikin wasu kasashen yankin sahel da suke bukatar taimako ta fuskar abinci cikin gaggawa.
MDD ta ce karancin ruwan sama a bara ya haifar da fari da ya shafi galibin yankin Sahel, al'amarin da ya jefa mutane sama da miliyan 10 cikin tsananin bukatar abinci a bana.
kamfanin dillancin labarun faransa ya ambato majiyar diplomasiyya na cewa; Jadakan kasar Cote De Voire a Majalisar Dinkin Duniya Bernard Tanoh Boutchoue ya rasu a asibitin birnin New york.