-
Ministar Tsaron Faransa Na Ziyara Nijar Don Karfafa Wa Kungiyar G5 Sahel
Jul 20, 2018 10:43Ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta fara wata ziyarar aiki a Jamhuriya Nijar, domin karfafa wa kungiyar yaki da ta'addanci ta G5 Sahel.
-
Nijar Za Ta Aike Da Sojoji 842 A Cikin Tawagar (MINUSMA)
Jul 17, 2018 05:50Jamhuriya Nijar ta ce za ta aike da wata bataliyar sojojinta data kunshi dakaru 842 a cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya cewa da (MINUSMA) a kasar Mali.
-
Matsalar Tsaro Na Iya Yin Tasiri Wajen Haifar Da Matsalar Abinci A Yankin Sahel
Jul 10, 2018 17:19Ministocin noma na kasashen yankin Sahel sun yi gargadin cewa matsalolin tsaro da ake fuskanta kan iya yin babban tasiri wajen haifar da matsalolin abinci a kasashen yankin.
-
Mataimakiyar sakataren MDD na ziyara a Nijar
Jul 09, 2018 06:45Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya na ziyara a Jamhuriyar Nijar, inda a jiya Lahadi ta ziyarci Jihar Maradi dake a matsayin cibiyar kasuwancin kasar
-
Nijar Za Ta Ci Gaba Da Karbar Masu Neman Mafaka
Jul 08, 2018 14:48Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriya Nijar, ya ce kasarsa zata ci gaba da kasancewa a matsayin kasa ta masu neman mafaka, musamman wadanda MDD, ke kwasowa daga makobciyar kasar Libiya.
-
Nijar : Shekara Guda Da Sace Mata Da Yara 39 Na Garin Ngalewa A Diffa
Jul 03, 2018 05:39A Jamhuriya Nijar, an cika shekara guda cif, da sace matan nan da yara su 39 a garin Ngalewa dake jihar Diffa a gabashin kasar.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Nijar 10
Jul 02, 2018 10:18Hukumomin tsaro a Jamhuriya Nijar sun sanar da mutuwar sojojin kasar 10 da kuma batar wasu 4, da kuma uku da suka raunana, bayan wani hari da aka kai masu a yankin Diffa a kusa da tafkin Chadi.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Nijar Hari A Yankin Tafkin Chadi
Jul 01, 2018 17:11Majiyoyin tsaro a Nijar na cewa, wasu mayakan boko haram sun kai hari kan sansanonin soji a kewayen tafkin Chadi.
-
Zaman Lafiya A Kasashen Yankin Sahel Zai Rage Kwararan 'Yan Gudun Hijira Zuwa Turai
Jun 27, 2018 12:29Shugaban hukumar kolin kula da 'yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Wanzar da zaman lafiya da sulhu musamman a kasashen yankin Sahel zai taimaka wajen ragen kwararar 'yan gudun hijira zuwa kasashen Yammacin Turai.
-
An Bukaci Tallafin Kudade Don Tabbatar Da Zaman Lafiya A Niger, Mali Da Libya
Jun 26, 2018 19:00Shugaban hukumar yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ya bukaci tallafin kudade don ganin an dawo da zaman lafiya a kasashen Mali, Niger da kuma Libya.