-
Nijar : Hama Amadu Ya Rasa Mukaminsa Na Dan Majalisa
Jun 21, 2018 05:54Jagoran 'yan adawa na Nijar, kana shugaban jam'iyyar Moden Lumana, Hama Amadu, ya rasa mukaminsa na dan majalisar dokoki.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Ambaliyar Ruwa A Kasar Nijer
Jun 20, 2018 06:26Ofishin Kula da Agaji na MDD dake birnin Yamai na kasar Nijer ya yi gargadi kan aukuwar ambaliyar ruwa a cikin wannan shekara da ka iya jefa rayuwar duban mutanan kasar cikin matsala.
-
Jami'an Tsaron Nijar Sun Kame Ton Uku Na Tabar Wiwi A Kasar
Jun 17, 2018 05:46Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kame ton uku na tabar wiwi da aka shigo da ita kasar, a wani abu da ake ganinsa a matsayin mafi girman nasarar da jami'an tsaron suka samu a wannan fagen.
-
An Yi Gargadi Akan Karuwar Tashin Hankali Akan Iyakokin Kasashen Nijar Da Mali
Jun 12, 2018 19:07Kungiyar kasa da kasa mai sa-ido akan tashe-tashen hankula( ICG) tq yi kira da a kawo karshen rikicin da yankin Sahel ke fama da shi ta hanyar tattaunawa
-
Nijar Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Ciniki Marar Iyaka Ta Afrika
Jun 11, 2018 06:22Jamhuriyar Nijar ta sanya hannu kan takardun kungiyar tarayyar Afrika AU na yarjejeniyar ciniki marar iyaka tsakanin kasashen nahiyar Afrika wato (AFCFTA) a takaice.
-
Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 10 A Masallaci A Nijar
Jun 06, 2018 10:24Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa wasu 'yan kunar bakin wake su uku sun kashe mutane 10 a wani hari da suka kai wani masallaci da ke garin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar a daidai lokacin da mutane suke buda baki.
-
Majalisar Dokokin Nijar Ta Kammala Zamanta Kan Dokoki
Jun 03, 2018 05:53Majalisar dokokin Jamhuriya Nijar ta kammala zamanta na musamman kan dokoki.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Libiya, Nijar, Sudan Da Chadi
Jun 02, 2018 18:23Gwamnatin kasar Libiya ta sanar da sanya hannu kan yarjejjeniyar tsaro na kare iyakokin kasar da kasashen Nijar, Sudan da Chadi.
-
Saudiyya Ta Tallafa Wa 'Yan Gudun Hijira Boko Haram A Nijar
May 30, 2018 10:53Saudiyya ta mika wa gwamnatin Nijar wani tallafin abinci da kuma kayan agaji, da yawan kudinsu ya kai Miliyan 750 na kudin Cfa.
-
Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Alawadai Kan Ci Gaba Da Tsare Shugabanin Fararen Hula A Nijer
May 27, 2018 06:26Manyan kungiyoyin kasa da kasa guda 10 cikinsu har da Amnesty International da kungiyar Oxfam sun fitar da sanarwa kan halin da ake ciki na tsare jagororin kungiyoyin fararan hulla 26 a Kasar Nijar.