-
An kashe mayakan boko haram da dama a shiyar arewa maso gabashin Najeriya
Jun 04, 2016 14:33Dakarun tsaron Najeriya sun sanar da hallaka mayakan boko haram da dama a shiyar Arewa maso gabashin kasar
-
Sama da miliyar 10 $ aka kwato daga cikin kudaden Gwamnatin da aka wawushe a Najeriya
Jun 04, 2016 14:27Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa Sama da biliyan 10 na $ aka kwato daga cikin kwadaden da aka wawushe a kasar
-
An Zabi Tsohon Babban Manajan NNPC Na Nigeria A Matsayin Babban Sakataren OPEC
Jun 03, 2016 00:51Tsohon babban Manajan kamfanin NNPC a Nigeria Mohammad Barkindo ya zama babban sakataren kungiyar OPEC ta masu arzikin man fetur.
-
Buhari Ya Soke Ziyayar Niger Delta/ An Fara Share Dagolon Mai A Yankin Ogoni
Jun 02, 2016 12:48A yau Alhamis an kaddamar da shirin share dagolon man fetur da ya malala a yankin Ogoni na jihar Rivers a yankin Niger Delta mai arzikin mai karkashin jagorancin mataimakin shugaban Nijeriyan Yemi Osinbajo wanda ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari a wajen bikin.
-
Najeriya: 'Yan Bindigar Niger-Delta Sun Sake Tarwatsa Bututun Mai A Yau Laraba
Jun 01, 2016 05:48'Yan bindiga na kungiyar Avengers a yankin Niger-Delta sun sake kaddamar da wasu hare-hare kan bututun mai na kammafanin Chevron a kusa da Warri.
-
Najeriya : An kashe mutane 10 Yayin Zanga-zanga 'Yan A Ware Na Biafra
May 31, 2016 13:08Rahotanni daga Najeriya na cewa a kalla mutane 10 ne aka kashe yayin wata zanga-zanga da masu neman ballewar yankin Biafra suka shirya a garin Asaba da ke yankin kudancin Najeriya.
-
Zanga-zangar masu fafutukar kafa daular Biafara A Najeriya
May 31, 2016 06:17Kakakin 'yan sandar Niger-Dalta dake kudancin Najeriya ya bayyana damuwar sa kan yadda aka gudanar da zanga-zangar biafara
-
Shugaba Buhari Zai Kai Ziyara Yankin Niger-Delta
May 31, 2016 00:51Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyara yankin Niger Delta mai arzikin man fetur a ranar Alhamis mai zuwa don kaddamar da shirin nan da aka jima ana dakonsa na tsarkake yankin da ke fuskantar tsananin gurbatar yanayi sakamakon kwararar man fetur da ake fuskanta a yankin.
-
Shirin dakarun Najeriya na kawo karshen Boko Haram
May 30, 2016 06:22Kakakin Sojin Najeriya ya sanar da wani sabon kudiri na kawar da Kungiyar Boko Haram
-
Gwamnatin Nigeria Zata Shiga Tattaunawa Da Shuwagabnnin Yankin Niger Deltar
May 30, 2016 01:54Shugaban mohammad Buhari na tarayyar Nigeria ya ce gwamnatinsa zata shiga tattaunawa da shuwagabannin yankin Niger Deltar