-
Prof. Osinbajo Zai Kasance Mataimakin Shugaban Buhari A Zaben Shekara Ta 2019
Aug 13, 2018 14:42Mukaddashin shugaban kasar Najeria farfesa Yemi Osingbaji zai ci gaba da kasancewa mataimakin shugaba Buhari a zaben shekara ta 2019
-
Babu Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka A Taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Na Wannan Shekara
Aug 12, 2018 07:31Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zareef ya bayyana cewa babu wata tattaunawa da aka shirya tsakanin Iran da Amurka a taron babban zauren majalisar dinkin duniya na shekara shekara a birnin New York a cikin watan Satumba mai zuwa.
-
An Kashe Mutum Guda An Kuma Raunata Wakilan Jam'iyyu Biyu A Zaben Kogi
Aug 12, 2018 07:29Jami'an hukumar INEC tare da yan bautar kasa wato NYSC da suke gudanar da zabe a zaben cike gurbi a birnin Lokoja sun arce daga wurin zaben don gudan kada a cutar da su a lokacin yan dama suka kai hare kan mazabarsu.
-
Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa Ya Bukaci Saraki Ya Sauka Ko A Tube Shi
Aug 11, 2018 02:11Shugaban jam'iyar APC mai mulki ta kasa Mr Adam Oshiomole ya bukaci shugaban majalisar dattawan kasar Bukola Saraki ya ajiye shugabancin majalisarsa da kansa ko kuma a tube shi.
-
Lawan Daura: Abinda Ya Sa Na Bada Umurnin A Yi Wa Majalisar Dokokin Kasar Kawanya
Aug 11, 2018 02:10Tsohon shugaban hukumar yansandan ciki Lawal Daura ya tabbatar da cewa shi ne ya bada umurni ga jami'an tsaro da ke karkashinsa yiwa majalisar dokokin kasar kawanya a cikin makon da ya gabata.
-
'Yan Boko Haram Sun Kashe Sojoji 15 A Najeriya
Aug 10, 2018 14:26A Wani Harin Ba Zata da mayakar boko haram suka kaiwa sojojin Najeriya a garin Damasak na jihar Borno, Akalla sojoji 15 da wani jami'in hukumar agaji ne suka rasa rayukansu
-
Mukaddashin Shugaban Kasa Najeriya Ya Tube Shugaban Hukumar DSS Lawan Daura
Aug 07, 2018 14:32Mukaddashin shugaban kasan Najeriya Yemi Osinbajo ya tube shugaban hukumar yansandan ciki ta DSS Lawal Daura daga mukaminsa
-
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe Akalla Yan Bindiga 20 A Zamfara
Aug 05, 2018 14:31Akalla yan bindiga 20 suka mutu a lokacinda sojojin Nigeriya suka kai wa yan bindiga sumame a wurare daban daban a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya a jiya Asabar.
-
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano A Tarayyar Najeriya Ya Ajiye Aikinsa
Aug 05, 2018 14:29Mataimakin gwamnan jihar Kano Alhaji Hafiz Abubakar ya ajiye aikinsa a jiya Asabar bayan da ya bayyana cewa ba zai iya ci gaba da aiki tare da gwamnatin da yake da sabanin ra'ayi kan yadda za'a tafiyar da ita ba.
-
Nigeriya: Ruwa Ya Ci Rayukan Mutane 21 A Jihar Sokoto
Aug 03, 2018 02:15Kimanin mutane 21 ne suka rayukansu sanadiyar wani hadari da kwale-kwale ya yi a kogin Gandi na jihar Sokoto dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.