Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Wata Kotun Abuja Ta Fitar Da Sammacin Kama Shugaban Hukumar Zabe

    Wata Kotun Abuja Ta Fitar Da Sammacin Kama Shugaban Hukumar Zabe

    Aug 01, 2018 14:29

    Wata kotun tarayya a Abuja ta fidda sammashin kama shugaban hukumar zaben kasar a yau Laraba

  • Shugaban Buhari Zai Fara Hutu Na Kwanaki Goma A Birnin Londan A Ranar Jumma'a

    Shugaban Buhari Zai Fara Hutu Na Kwanaki Goma A Birnin Londan A Ranar Jumma'a

    Aug 01, 2018 14:29

    Majiyar fadar shugaban kasar Najeria ta bayyana cewa shugaban zai fara wani hutu na kwanaki goma daga ranar 3 ga watan Augusta da ta shiga yau.

  • Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Ya Bar Jam'iyyar APC

    Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Ya Bar Jam'iyyar APC

    Aug 01, 2018 00:59

    Shugaban majalisar datijjan Najeriya, Bukola Saraki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a kasar.

  • Najeriya : An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano

    Najeriya : An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano

    Jul 30, 2018 10:53

    A Najeriya 'yan majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin kasar, sun tsige shugaban majalisar, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata daga mukaminsa na shugaban majalsiar jihar.

  • Najeriya : An Aike Da Sojojin 1,000 Da Jiragen Yaki A Zamfara

    Najeriya : An Aike Da Sojojin 1,000 Da Jiragen Yaki A Zamfara

    Jul 30, 2018 02:20

    Shugaba muhammadu Buhari a Najeriya ya bada umurnin aike da jami'an tsaro wadanda suka hada da sojoji yan sanda da kuma mayaka masu sa kai kimani dubu guda zuwa jihar zamfara don magance ayyukan yan bindiga masu kashe mutane a jihar.

  • Nigeria Da Niger Sun Kulla Yerjejeniyar Gina Matatar Katsina

    Nigeria Da Niger Sun Kulla Yerjejeniyar Gina Matatar Katsina

    Jul 25, 2018 01:54

    A jiya Talata ce gwamnatin tarayyar Nigeria da ta jumhuriyar Niger suka rattaba hannun kan yerjejeniyar gina matatar man fetur da bututun sinadarin hydrocarbon a Katsina.

  • Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa Kansa A Cikin Masallaci A Jihar Borno Da Ke Nigeriya

    Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa Kansa A Cikin Masallaci A Jihar Borno Da Ke Nigeriya

    Jul 23, 2018 14:27

    Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a cikin Masallaci a lokacin sallar Asubahi a garin Konduga da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.

  • Atiku Abubakar Ya Bayyana Anniyarsa Ta Shiga Takarar Shugabancin Kasar Najeriya

    Atiku Abubakar Ya Bayyana Anniyarsa Ta Shiga Takarar Shugabancin Kasar Najeriya

    Jul 22, 2018 01:50

    Tsohon mataimakin shugaban kasa a tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana anniyarsa ta shiga takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa a karkashin tutar jam'iyyar PDP.

  • Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bukaci Rage Cinkoso A Gidajen Yari

    Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bukaci Rage Cinkoso A Gidajen Yari

    Jul 20, 2018 02:08

    Majalisar tattalin arziki ta kasa (NEC) a tarayyar Najeriya ta bukaci gwamnonin kasar su dauki mataki kan fursinonin da aka yankewa hukuncin kisa a jihohinsu don sun zama barazana ga tsarin gidajen yari a kasar

  • A Najeriya An Kama 'Yan Boko Haram Fiye Da 20

    A Najeriya An Kama 'Yan Boko Haram Fiye Da 20

    Jul 19, 2018 07:52

    Majiyar 'yan sandan Najeriya ta sanar da kame mutane 22 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suke shirya kai hare-haren kunar bakin wake.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS