Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Shugaban kasar  Faransa Ya Fara Ziyara A Najeriya

    Shugaban kasar Faransa Ya Fara Ziyara A Najeriya

    Jul 04, 2018 07:28

    A jiya talata ce, Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya fara ziyara a Nijeriya, inda a yayin ganawarsa da Shugaba Buhari ya yi alkawarin taimakawa Najeriya a yakin da ta'addanci.

  • Najeriya: An Kashe 'Yan Sanda 7 A Abuja

    Najeriya: An Kashe 'Yan Sanda 7 A Abuja

    Jul 03, 2018 13:26

    Wasu ‘yan fashi da makami sun kashe jami’an ‘yan sandan Najeriya bakwai a Abuja babban birnin kasar.

  • Faransa : Macron Na Ziyara A Najeriya

    Faransa : Macron Na Ziyara A Najeriya

    Jul 03, 2018 01:08

    Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, na wata ziyarar aiki a Najeriya, wacce ita ce irinta ta farko a wannan kasa renon ingila, tun bayan hawansa kan karagar mulki.

  • Nijeriya : Kotu Ta Sake Ba Da Umarnin A Saki Sambo Dasuki

    Nijeriya : Kotu Ta Sake Ba Da Umarnin A Saki Sambo Dasuki

    Jul 03, 2018 01:08

    Wata babbar kotun Abuja a tarayya Najeriya, ta bayar da umarnin a saki tsohon mai bai wa shugaban Kasar shawara kan harkokin tsaro, Sambo Dasuki, wanda ake tsare da shi bisa zargin handame kudaden da aka warewa domin sayen makaman yaki da 'yan Boko Haram.

  • Najeriya : Buhari Ya Kai Ziyara Katsina Don Jajanta Bala'in Iska

    Najeriya : Buhari Ya Kai Ziyara Katsina Don Jajanta Bala'in Iska

    Jun 29, 2018 11:29

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa jihar Katsina domin jajantawa wadanda bala'in guguwa da ambaliyar ruwa a jihar ya shafa.

  • Najeriya : Gobara Ta Kashe Mutane A Legas

    Najeriya : Gobara Ta Kashe Mutane A Legas

    Jun 29, 2018 07:15

    Wata gagarumar wuta da ta faro sanadiyyar hadarin tankar mai a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya ta kone tarin motoci da turakun lantarki da ke kan kan hanyar Lagos zuwa Ibadan.

  • Lagos: Akalla Mutane 9 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wata Gobarar Tankar Man Fetur

    Lagos: Akalla Mutane 9 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wata Gobarar Tankar Man Fetur

    Jun 29, 2018 02:16

    Akalla mutane 9 ne aka tabbara da mutuwarsu sanadiyar hatsarin da wata tankar man fetur tayi a hanyar Lagos zuwa Ibadan a tarayyar Nigeria, sannan wasu da dama suka ji rauni.

  • Masu Zanga-Zanga Sun Afka Wa Gidan Gwamnatin Jahar Plateau

    Masu Zanga-Zanga Sun Afka Wa Gidan Gwamnatin Jahar Plateau

    Jun 28, 2018 17:35

    Wasu matasa sun gudanar da zanga-zangar nuna damuwa kan rikcin da ya faru a jahar Palato, inda suka nufi gidan gwamnati sun kuma farfasa kofofin gilasai da kuma lalata motocin da ke harabar gidan gwamnatin.

  • Miyatti Allah: Ba Ma Goyon Bayan Kissa Amma Harin Barikin Ladi Ramuwar Gayya Ce

    Miyatti Allah: Ba Ma Goyon Bayan Kissa Amma Harin Barikin Ladi Ramuwar Gayya Ce

    Jun 25, 2018 14:27

    Kungiyar Miyetti Allah ta Fulani makiyaya ta bayyana cewa kisan mutane akalla 86 da aka yi a ranar Asabar da ta gabata a jihar Plato harin ramuwa ce na hare haren da aka kaiwa wasu Fulani makiya a yankin.

  • 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Wani Kauye Na Jahar Borno

    'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Wani Kauye Na Jahar Borno

    Jun 23, 2018 14:31

    A wani harin ta'addancin da mayakan boko haram suka kai wani kauye dake gefen birnin Maiduguri babban birnin jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya kimanin mutane 11 ne suka rasa rayukansu ko kuma suka jikkata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS