-
Sojojin Nigeria Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Shirya Kashe-Kashen Mutane A Jihar Taraba
Apr 15, 2018 02:05Majiyar sojojin Nigeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun kama mutane biyu wadanda suke tsammanin cewa sune suke shirya kashe-kashen da ke faruwa a jihar Taraba.
-
An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok
Apr 14, 2018 01:55Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Najeriya: An kashe Mutane 26 A Jahar Zamfara
Apr 13, 2018 14:43Kamfanin dillancin labarun faransa ya bayyana cewa a jiya alhamis da dare ne mahara suka kashe masu hakar zinariya 26 a wani kauye na Jahar Zamfara
-
UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya
Apr 13, 2018 06:49Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce daga shekarar 2013 zuwa yanzu mayakan boko haram sun sace yara sama da dubu daya a arewa maso gabashin Najeriya.
-
MDD: Boko Haram Sun Sace Sama Da Kanana Yara 1000, Tun Daga 2013
Apr 13, 2018 01:21Hukumar Kula Da Kananan Yara Ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta sanar da cewa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sun sace sama da kananan yara 1000 a yankunan arewa maso gabashin Nijeriya tun daga shekara ta 2013.
-
Kashe-kashe A Najeriya Laifin Gaddafi Ne – Buhari
Apr 12, 2018 09:33Shugaba Muhammadu Buhari, na Najeriya ya dora laifin kashe-kashen da ke faruwa a fadin kasar a kan tsohon shugaban Libiya, Mu’ammar Gaddafi.
-
Buhari Yayi Karin Bayani Kan Dalilan Tsayawarsa Takarar 2019
Apr 11, 2018 13:02Shugaba Muhammadu Buhari yayi karin bayani dangane da dalilan sanar da tsayawarsa takarar shugabancin kasar a shekara ta 2019 bugu da kari kan batun rikicin makiyaya da manoma bugu da kari kan rikicin Boko Haram da 'yar makarantar Dapchi da 'yan Boko Haram din suke ci gaba da rike ta.
-
Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram
Apr 09, 2018 14:32Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da kubutar da mata da kananan yara 149 daga hannun kungiyar Boko Haram a tungar 'yan ta'adda da ke dajin Sambisa.
-
Shugaba Buhari Zai Fara Ziyarar Aiki Ta Kwanaki A Birtaniyya
Apr 09, 2018 06:37A wani lokaci a yau din nan Litinin ne shugaba Muhammadui Buhari na Nijeriya zai fara wata ziyarar aiki zuwa Birtaniya, don ganawa da jami'an kasar, shugabannin wasu kamfanonin mai bugu da kari kan halartar taron kasashen kungiyar renon Ingila ta Commonwealths.
-
Najeriya: Harkar Musulunci Na Ci Gaba Da Neman Ganin An Saki Sheikh Zakzaky
Apr 09, 2018 04:47Sakataren Kungiyar dalibai da ke karkashin harkar musulunci (Academic Forum) ya nuna takaicinsa akan rashin sakin shekih Ibrahim Yakub al-Zakzaky duk da cewa yana da bukatuwa da magani