Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Gwamnatin Kano Za Ta Kai Karar Buhari In Yaki Tsayawa Takara A 2019

    Gwamnatin Kano Za Ta Kai Karar Buhari In Yaki Tsayawa Takara A 2019

    Apr 07, 2018 06:50

    Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewar gwamnatinsa a shirye ta ke ta dau mataki na shari'a a kan shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari matukar ya ki amincewa ya tsaya takarar shugabancin kasar a shekara ta 2019.

  • Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Akalla 13 A Jihar Yoben Nigeriya

    Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Akalla 13 A Jihar Yoben Nigeriya

    Apr 07, 2018 02:04

    Majiyar lafiya a jihar Yobe da ke tarayyar Nigeriya ta sanar da mutuwar mutane akalla 13 sakamakon bullar cutar kwalara a garin Gashuwa da ke karamar hukumar Bade a jihar ta Yobe da ke shiyar arewa maso gabashin kasar.

  • Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kara Wa Wasu Sojoji 3,729 Girma Saboda Fada Da Boko Haram

    Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kara Wa Wasu Sojoji 3,729 Girma Saboda Fada Da Boko Haram

    Apr 06, 2018 05:10

    Babban hafsan sojojin kasa na Nijeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai ya amince da karin girma na musamman da aka yi wa wasu sojoji 3,729 da suka taka rawa a fadar da ake yi da 'yan kungiyar Boko Haram na Operation Lafiya Dole musamman wadanda suka shiga cikin hare-haren kwato dajin nan na Sambisa da ake kira da Operation DEEP PUNCH II.

  • Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciko Musabbabin Harin Boko Haram Na Baya-Baya

    Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciko Musabbabin Harin Boko Haram Na Baya-Baya

    Apr 03, 2018 12:51

    Kwamandan rundunar sojojin da ke jagorantar shirin fada da kungiyar Boko Haram na "Operation Lafiya Dole" a yankin arewa maso gabashin Nigeria, Manjo Janar Nicholas Rogers ya sanar da kafa wani kwamitin soja mai membobi hudu da nufin binciko mummunan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a ranar Easter a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

  • Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu

    Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu

    Apr 02, 2018 12:58

    Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu sun ce Winnie Madikizela Mandela tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela ta rasu.

  • Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutum 18 A Maiduguri

    Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutum 18 A Maiduguri

    Apr 02, 2018 06:27

    Rahotannin daga Najeriya na cewa mutane a kalla 18 ne suka rasa rayukansu kana wasu 84 suka jikkata a wani hari da ake kyautata zaton na mayakan boko haram ne.

  • Fadar Shugaban Nijeriya Ta Mayar Wa TY Danjuma Da Martani

    Fadar Shugaban Nijeriya Ta Mayar Wa TY Danjuma Da Martani

    Apr 01, 2018 00:37

    Fadar shugaban Nijeriya, a karon farko, ta mayar da martani ga kalaman tsohon shugaban sojojin kasar Laftanar Janar T.Y. Danjuma inda ya kirayi al'ummar kasar da su dau makami don kare kansu, tana mai bayyana wannan kalamai na sa a matsayin abin ban mamaki wanda ba abin da zai haifar in ban da karen tsaye ga doka da oda.

  • Najeriya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri

    Najeriya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri

    Mar 31, 2018 02:21

    Rahotanni daga Najeriya na cewa a daren jiya Juma'a an kai harin kunar bakin wake a yankin Guna Garaj da ke birnin Maiduguri fadar mulkin jahar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.

  • Adadin Wadanda Aka Kashe A Harin Da Aka Kai Jahar Zamfara Ya Karu

    Adadin Wadanda Aka Kashe A Harin Da Aka Kai Jahar Zamfara Ya Karu

    Mar 30, 2018 14:26

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato jami'an gwamnatin jahar Zamfara suna fada a yau juma'a cewa; fararen hula 36 ne suka kwanta dama a harin da masu dauke da makamai su ka kai wa jahar

  • Osinbajo: Ba Za Mu Yi Shiru Kan Ta'annutin Gwamnatin Jonathan Ba

    Osinbajo: Ba Za Mu Yi Shiru Kan Ta'annutin Gwamnatin Jonathan Ba

    Mar 30, 2018 00:35

    Mataimakin shugaban kasar Nijeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewar ba za su yi shiru dangane da irin ta'annutin da gwamnatin Jonathan ta aikata ga tattalin arzikin Nijeriya din ba, yana mai cewa wajibi ne a ci gaba da sanar da 'yan Nijeriyan irin satar dukiyar kasa da aka yi a wancan lokacin wanda shi ne dalilin da ya sanya mutane cikin kuncin da suke ciki a halin yanzu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS