-
Maida Martanin Kasar Rasha Kan Sabbin Takunkuman Tattalin Arzikin Da Amurka Ta Dorawa Rashan
Jun 17, 2017 07:28Gwamnatin kasar Rasha ta maida martani kan sabbin takunkuman tattalin arziki wanda majalisar dattawan Amurka ta amince da su a ranar laraban da ta gabata.
-
Rasha Ta Ce Akwai Yiwuwar An Kashe Albaghdadi
Jun 17, 2017 07:00Ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kashe jagoran ‘yan ta’addan ISIS Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
-
Rasha Da Iran Za Su Kara Bunkasa Huldar Kasuwanci A Tsakaninsu
Jun 11, 2017 21:38Wasu manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha daga ma'aikatar harkokin kasuwanci ta kasar suna gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, domin bunkasa hada-hadar kasuwanci tsakanin Rasha da Iran.
-
Amurka : Trump Ya Zargi Comey Da Yi Masa Karya
Jun 10, 2017 05:51Shugaba Donald Trump na Amurka ya zargi koraren shugaban hukumar bincike ta FBI, James Comey da yi masa karya.
-
Rasha Ta Ce Takunkumin Da Wasu Kasashen Yammacin Turai Suka Kakaba Mata Baya Kan Doka
Jun 03, 2017 06:57Shugabar Majalisar Dokokin kasar Rasha ta bayyana cewa: Takunkumin da wasu kasashen yammacin Turai suka kakaba kan kasarta ta Rasha ya yi hannun riga da dokokin kasa da kasa.
-
Dumamar Yanayi : Kamata Ya Yi A Tattauna, Ba Surutu Ba - Putin
Jun 02, 2017 18:21Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya ce ba zai yi jayaya da matakin da takwaransa na Amurka Donald Trump ya dauka ba na yin watsi da yarjejeniyar canjin yanayi ta Paris.
-
Raguwar Yawan Danyen Man Fetur A Kasuwan Duniya Zuwa Ranar Daya Ga Watan Yuli
Jun 01, 2017 11:50Ministan makamacin kasar Rasha ya bada sanarwan raguwar cubic mita nillion 100 na danyen mai a kasuwannin duniya zuwa ranar daya ga watan Mayu na wannan shekara
-
Ministan Harakokin Wajen Rasha Ya Kai Ziyara Birnin Alkahira
May 29, 2017 18:18Yaki Da Ta'addanci Shi Ne Musababin Ganawar Magabatan Rasha Da Masar A birnin Alkahira
-
Rasha Ta Bukaci 'Yan Kasarta Su Guji Zuwa Biritaniya
May 26, 2017 09:21Rasha ta bukaci 'yan kasarta dasu guji zuwa Biritaniya saboda barazana ta'addanci a kasar bayan harin da ya yi sadadin mutuwar mutane 22 da kuma raunana wasu 75 a Manchester.
-
Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya
May 23, 2017 18:07Ministan tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa ta'addanci ya kutsa cikin kasashe masu yawa kuma a yankuna daban daban musaman a yankin gabas ta tsakiya da kuma hakan ke barazana ga tsaron Duniya