Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Shuwagabannin Kasashen Rasha Da Siria Sun Taya Shugaban Ruhani Murnan Sake Zabensa

    Shuwagabannin Kasashen Rasha Da Siria Sun Taya Shugaban Ruhani Murnan Sake Zabensa

    May 20, 2017 17:07

    Shuwagabannin kasashen Rasha da Syria sun aike da sakon taya murna ga shugaban kasar Iran Dr Hassan Roohani kan sake zabensa a karo na biyu wanda mutanen kasar Iran suka yi a zaben jiya jumma'a.

  • Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba

    Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba

    May 17, 2017 18:50

    Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri

  • Bayanai Na Ci Gaba Da Fitowa Kan Dalilin Korar Shugaban FBI Da Trump Yayi

    Bayanai Na Ci Gaba Da Fitowa Kan Dalilin Korar Shugaban FBI Da Trump Yayi

    May 17, 2017 05:51

    Bayanai na ci gaba da fitowa dangane da dalilan da suka sanya shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban Hukumar Kula Da Manyan Laifuffuka ta Amurkan (FBI) James Comey a kwanakin baya da har ya zuwa yanzu yake ci gaba da fuskantar mayar da martani.

  • Amurka : Ana Zargin Trump Da Kwarmatawa Rasha Bayanai

    Amurka : Ana Zargin Trump Da Kwarmatawa Rasha Bayanai

    May 16, 2017 05:45

    Shugaba Donald Trump na Amurka na fuskantar wani babban zargi, na cewa ya fallasawa Rasha da wasu bayanai wanda ba kasafai ake son kowa ya san da su ba.

  • Taron Tattalin Arziki Tsakanin Rasha Da Duniyar Musulmi

    Taron Tattalin Arziki Tsakanin Rasha Da Duniyar Musulmi

    May 15, 2017 12:27

    Gwamnatin kasar Rasha ta sanar da cewa wakilai daga kasashe 50 ne na duniya za su halarci taron tattalin arziki tsakain Rasha da duniyar musulmi a Qazan.

  • Amurka : Trump Ya Ja Kunnan Tsohon Shugaban FBI Kan Fallasa Bayanai

    Amurka : Trump Ya Ja Kunnan Tsohon Shugaban FBI Kan Fallasa Bayanai

    May 12, 2017 18:09

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya ja kunnan tsohon shugaban hukumar binciken miyagun laifuka ta kasar FBI da ya kora wato James Comey kada ya yi wani bayyani ga manema labarai .

  • Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria

    Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria

    May 10, 2017 05:49

    A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran ministan harkokin wajen Rasha Sergio Lavrov zai kai ziyarci birnin Washington domin tattaunawa da mahukuntan Amurka kan batun rikicin kasar Syria.

  • Amurka : Trump Ya Kori Shugaban Hukumar FBI

    Amurka : Trump Ya Kori Shugaban Hukumar FBI

    May 10, 2017 05:48

    Shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban hukumar binciken manyan laifukan kasar FBI James Comey, wanda tuni hakan ya haifar da kace-nace a kasar.

  • Syria : An Fara Aiwatar Da Yarjejeniyar Kafa Tuddan Mun Tsira

    Syria : An Fara Aiwatar Da Yarjejeniyar Kafa Tuddan Mun Tsira

    May 06, 2017 15:41

    Bayanai daga Syria na cewa an samu dan sukuni a yankunan dake fama da rikice-rikice, bayan fara aiwatar da yarjejeniyar kafa tuddan mun tsira a kasar.

  • Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Gana A Tsibirin Sochi Na Kasar Rasha

    Shugabannin Kasashen Rasha Da Turkiyya Sun Gana A Tsibirin Sochi Na Kasar Rasha

    May 03, 2017 16:22

    Shugabannin kasashen Rasha da na Turkiyya sun gana a tsibirin Sochi na kasar Rasha, inda suka tattauna harkokin da suka shafi kasashensu da ma duniya baki daya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS