-
Viladimir Putin Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Yaki Da Ta'addanci
Apr 27, 2017 05:48Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun ingantacciyar mahanga a fagen yaki da ta'addanci.
-
Syria Na Shirye Don Tsagaita Wuta A Khan Cheikhoun
Apr 25, 2017 05:40Ministan tsaron Rasha ya sanar da cewa dakarun kasar Syria a shirye suke domin tsagaita wuta a Khan Cheikhoun domin baiwa kwararu na kasa da kasa damar shiga yankin don aiwatar da bincike kan zargin amfani da iskar gas mai guba.
-
Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda
Apr 24, 2017 17:13Majiyoyin sojin kasar Siriya sun bayyana cewar Rasha ta sanar da gwamnatin kasar Siriya cewa a shirye take ta tura da sojojinta na kasa zuwa kasar Siriyan don taimakawa gwamnatin a fadar da take yi da 'yan ta'addan takfiriyya da suke samun goyon bayan kasashen waje.
-
Sergei Lovrov Ya Ce; Rasha, Iran Da Kungiyar Hizbullahi Suna Yaki Da Ta'addanci Ne A Siriya
Apr 23, 2017 05:24Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada bukatar ganin kasashen yammacin Turai da Amurka sun canja ra'ayinsu kan kasar Siriya domin samun nasarar murkushe 'yan ta'adda a cikin kasar.
-
Iran Da Rasha Suna Taka Rawa Wajen Tabbatar Da Tsaro A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Apr 18, 2017 19:15Jakadan Iran a Rasha ya ce; Iran da Rasha sun fahimci hakikanin barazanar tsaro da 'yan ta'adda su ke da ita, domin haka su ka hada karfi wuri guda domin tabbatar da tsaro.
-
Sharhi : Zaman Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Da Syria A Moscow
Apr 16, 2017 19:30A ranar Juma’a da ta gabata ce ministocin harkokin wajen kasashen Rasha, Iran, da kuma Syria, suka gudanar da wani zama a birnin Moscow na kasar Rasha, domin tattaunawa kan batun harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria.
-
Rasha Ta Fara Atisayin Soja A Yammacin Kasar
Apr 15, 2017 06:22Dakarun tsaron Rasha sun fara atisayin Soja cikin manyan tankokin yaki a yammacin kasar
-
Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow
Apr 14, 2017 15:22Ministocin harkokin wajen kasashen rasha, Iran da kuma Syria, sun gudanar da wani zama na musamman a yau a birnin Moscow, domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi halin da ake ciki a Syria, da kuma daukar matakai na hadin gwiwa a tsakaninsu domin tunkarar lamarin.
-
Syria / Makamai Masu Guba : Rasha Ta Hau Kujerar Na Ki
Apr 13, 2017 05:54Rasha ta ki amincewa da wani kuduri da kasashen yamma suka gabatar, kan zargin kai hari da makamai masu guba a Lardin Idlib dake arewa maso yammacin Syria.
-
Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria
Apr 09, 2017 16:51Dangantaka na kara tsami tsakanin Amurka da kasashen dake goyan bayan gwamnatin shugaba Bashar Al'Assad na Syria, tun bayan harin makami masu linzamin da Amurka ta kaiwa Syriar a wannan makaon mai karewa.