Pars Today
Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya fadi cewa kasarsa za ta ci gaba da yaki da ta'addanci har zuwa dawowar tsaro.
gwamnatin kasar senegal tana tsare da jiragen ruwan kamun kifi mallakar kasar China sanadiyyar kamun kifi ba tare da lasisi ba.
Daruruwan bakin haure wadanda suke mafarkin zuwa kasashen Turai daga kasar Senegal sun koma gida bayan sun sha zaman kaso a kasar Libya
Wani dan takarar majalisar dokokin kasar Senegal yana ci gaba da yakin neman a zabe shi a cikin kurkukun da ake tsare da shi.
A daidai lokacin da zaben 'yan majalisar kasar Senegal ke ci gaba da kusatowa, an bayyana cewar tsohon shugaban kasar Abdoulaye Wade na shirin tsayawa takara zama dan majalisar wakilan kasar.
Ministan harkokin Wajen kasar Senegal Mankor Andiyaye ya gana da mataimakin ministar harkokin wajen Sin Sin Qian Hongshan a jiya a birnin Dakar, domin bunkasa alakar kasashen biyu.
Wasu manyan 'yan siyasa da kuma jami'an kungiyoyin fararen hula a kasar Senegal sun sanar da goyon bayansu ga fursunoni Palastinawa da suke tsare a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Tashin gobara a wajen wani taro na Al'ummar musulmi a yankin Medina Gounas na kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar mutane 22 tare da jikkata wasu sama da 80 na daban.
Dubban mutane sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Dakar fadar mulkin kasar Senegal suna rera taken neman sakin fursunonin siyasa da gwamnatin kasar take tsare da su a gidajen kurkuku.
An gudanar da taron gamayyar kungiyoyin matasa musulmi na shekara-shekara a kasar Senegal.