-
"Yan Majalisar Kasar Somaliya Na Son Tsige Shugaban Kasa
Dec 11, 2018 06:51Kamfanin Dillancin Labarun Anatoli na kasar Turkiya ya ba da labarin cewa; "Yan Majalisar 92 sun gabatar wa da kakakin majalisar Muhammad Musrsil Abdurrahman, bukatar ganin an tsige shugagan kasa Muhammad Abdullahi Farmaju
-
Sabon Shugaban Kasar Brazil Jair Bolsonaro
Nov 22, 2018 08:00Sabon Shugaban Kasar Brazil Jair Bolsonaro
-
Karon Farko Mace Ta Zama Shugabar Kasa A Habasha
Oct 25, 2018 19:05Yan majalisar dokokin kasar Habasha sun zabe macce ta farko a matsayin shugabar kasar.
-
An Kafa Wata Kotu Da Zata Gudanar Da Shari'ar Tsoffin Shugabannin Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 24, 2018 19:02Mahukunta a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun sanar da cewa: An kafa wata kotu ta musamman da zata gudanar da shari'a kan tsoffin shugabannin kasar guda biyu dangane da zargin hannu a kunna wutan yakin basasa a kasar.
-
Shugaban Kasar Mali Ya Jaddada Aniyarsa Ta Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar
Sep 05, 2018 19:08Shugaban kasar Mali ya jaddada aniyar sabuwar gwamnatinsa ta tabbatar da zaman lafiya da sulhu a yankin arewacin kasar da ke fama da tashe-tashen hankula.
-
Sabon Zababben Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Aug 26, 2018 19:05Sabon zababben shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada aniyarsa ta samar da sabuwar kasar Zimbabwe.
-
An Bayyana Matsalolin Da Shugaban Kasar Mali Zai Fuskanta Bayan Zabensa A Karo Na Biyu
Aug 18, 2018 06:29Masana sun bayyana cewa shugaban kasar Mali Ibrahim Bubakar Kaita yana da tarin matsalolin da yakamata ya warwaresu a zangon shugabancin kasarsa karo na biyu.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Bukaci Hadin Kan Mutanen Kasarsa
Aug 04, 2018 11:51Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, bayan ya sami nasara a zaben shugaban kasar da aka gudanar a yan kwanakin da suka gabata a bukaci mutanen kasar da magoya bayansa da kuma yan adawa su zo su hada kai da shi don kawo ci gaba a kasar.
-
Shugaban Kasar China Ya Gargadi Amurka Kan Yakin Kasuwanci Da Ta Fara
Jul 26, 2018 12:01Shugaban Kasar China Xi Jinping ya gargadi Amurka kan yakin kasuwanci da ta fara, ya kuma kara da cewa abin zai cutar da kowa.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Bayyana Rashin Amincewarsa Da Bukatar Yin Murabus
Jul 25, 2018 19:30Fira ministan kasar Tunusiya ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar shugaban kasar ta neman ya yi murabus daga kan mukaminsa.