-
Shugaban Kasar Botswana Ya Yi Murabus
Mar 31, 2018 19:08Shugaban kasar Botswana ya yi murabus tare da meka ragamar milkin kasar ga mataimakinsa
-
Jami'an Tsaro Sun Kame Tsohon Shugaban Kasar Faransa
Mar 20, 2018 12:09An kama Nicholas Sarkozy ne bisa zarginsa da ake yi da cin hancin da rashawa a lokacin zaben shugaban kasa na 2007.
-
Somalia Ta Yi Gargadi Dangane Da Yin Katsalandan A Cikin Harkokinta Na Cikin Gida
Mar 11, 2018 18:04Shugaban kasar Somalia ya bayyana cewa ba za su amince da duk wani katsalandan daga wata kasa a cikin harkokin kasarsu ba.
-
China: Shugaba Xi Jinping Zai Ci Gaba Da Mulki Har Illa Masha Allahu
Mar 11, 2018 18:00Shugaban kasar China Xi Jinping zai ci gaba da mulkin kasar har illa Masha Allahu, bayan da jam'iyya mai mulki ta amince da hakan.
-
Shugabar Kasar Mauritius Za Ta Yi Murabus Saboda Badakalar Cin Kudade
Mar 10, 2018 05:24Shugabar kasar Mauritius Ameenah Gurib-Fakim ta sanar da cewa za ta yi murabus daga mukaminta a mako mai zuwa bayan da aka zarge ta da amfani da katin bashi na sayen kayayyaki da wata kungiya ta kasa da kasa ta ba wa gwamnatin kasar wajen sayen kayayyakin sawa da kuma gwala gwalai wa kanta.
-
Mataimakin Shugaban Liberiya Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Shugaban Kasar
Dec 29, 2017 18:12Mataimakin shugabar kasar Liberiya sannan kuma dan takara a zaben shugaban kasar da aka gudanar Joseph Boakai ya amince da kayen da ya sha a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar yana mai taya shugaban da aka zaba din George Weah murnar nasarar da ya samu.
-
Mali: Tsohon Shugaban Kasa Adamu Tomani Turi Ya Koma Gida
Dec 24, 2017 18:56Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; tsohon shugaban kasar ta Mali tare da iyalansa sun koma gida, kuma pira ministan kasar ne ya tarbe su a filin saukar jirgin sama na Bamako
-
Zimbabwe: Shugaba Robert Mugabe Ya yi Murabus.
Nov 21, 2017 19:01Shugaban Majalisar kasar ta Zimbabwe Jacob Mudenda ne ya sanar da amincewar Mugabe da sauka daga kan mukamin nashi na shugabancin kasar.
-
Rauhani:Makiya Na Kokarin Kulla Wani Sabon Makirci A Yankin.
Nov 12, 2017 05:45Shugaban jamhuriyar musulinci ta iran ya bayyana cewa bayan rashin nasarar makiya game da makircin da suka kulla a yankin yanzu kuma suna kokarin kula wani sabon makirci.
-
Joe Biden: Trump Bai San Komai Kan Yadda Ake Gudanar Da Shugabanci Ba
Oct 18, 2017 05:49Tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka Joe Biden ya bayyana cewar Donald Trump, shugaban kasar Amurkan, bai san komai dangane da yadda ake gudanar da shugabanci ba, yana mai cewa babu abin da Trump din ya kawo in ban da fargaba da damuwa cikin zukatan Amurkawa.