-
Sama Da Mutum 370,000 Suka Mutu A Yakin Siriya (OSDH)
Mar 15, 2019 08:25Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Siriya ta fitar da wani rahoto dake cewa, sama da mutum 370,000 ne suka rasa rayukansu tun bayan yakin da ya barke a cikin shekara 2011 a kasar Siriya.
-
Jakadan Brazil A Siriya Ya Koma Bakin Aikinsa A Birnin Damascas.
Mar 06, 2019 09:24Jakadan kasar Brazil a kasar Siriya ya koma bakin aikinsa bayan shekaru kimani 7 da barin kasar.
-
Siriya Ta Zargi Amurka Da Yin Amfani Da Sinadarai Masu Guba A Gabashin Kasar
Mar 03, 2019 12:32Kasar Siriya ta zargi kawacen da Amurka ke jagoranta da yin amfani da sinadarai masu guba a yankin gabashin kasar.
-
Rikicin Siriya Ya Hallaka Mutum 246 A Watan Favrayun Da Ya Gabata
Mar 02, 2019 09:38Masu rajin kare hakin bil-adama na kasar Siriya sun fitar da rahoton cewa a watan favrayun da ya gabata, rikici tsakanin kungiyoyin dake dauke da makamai ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula 246, daga cikinsu akwai kananen yara 54 da mata 50
-
Taimakawa Siriya Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 06:24Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.
-
Alakar Tehran-Damascus Ta ‘Yan’uwantaka Ce_Ruhani
Feb 26, 2019 06:03Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
-
Jagora : Taimakawa Siriya Da Al’ummarta Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 05:58Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.
-
Iran Zata Gina Gidaje Dubu 200 A Kasar Siriya
Feb 25, 2019 05:43Shugaban kungiyar Inginiyoyi a nan Tehran ya ce kasar Iran ta cimma yerjejeniya da gwamnatin kasar Siriya na gida gidaje dubu 200 a kasar ta Siriya
-
Amurka Zata Bar Sojoji 200 A Siriya
Feb 22, 2019 04:33Amurka ta sanar da cewa sojojinta kimanin 200 ne zasu ci gaba da zama a Siriya, makwanni kadan bayan da shugaban kasar Donald Trump, ya sanar da shirin janye sojojin kasar daga kasar ta Siriya.
-
Harin Bam (IS), Ya Yi Ajalin Mutum 20 A Siriya
Feb 22, 2019 03:53Rahotanni daga Siriya na cewa mutane 20 ne suka ras arayukansu a wani harin bam da aka kai da mota a gabashin kasar.