Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Vladimir Putin: An 'Yantar Da Fiye Da Kashi 90 Na Kasar Siriya Daga Mamayar 'Yan Ta'adda

    Vladimir Putin: An 'Yantar Da Fiye Da Kashi 90 Na Kasar Siriya Daga Mamayar 'Yan Ta'adda

    Oct 26, 2017 15:19

    Shugaban kasar Rasha ya tabbatar da batun cewa: An samu nasarar 'yantar da fiye da kashi 90 cikin dari na kasar Siriya daga mamayar kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasar ta Siriya.

  • Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya

    Rasha Ta Ki Amunce Tsawaita Binciken Makamai Masu Guba A Siriya

    Oct 25, 2017 07:50

    Kasar Rasha ta hau kujerar na ki kan kudirin da Amurka ta gabatar ga kwamitin tsaro na MDD, kan tsawaita binciken da ake kan zargi da amfani da makamai masu guba a Siriya.

  • IS Ta Kashe Mutum 116 kafin Ta Arce Daga Tsakiyar Siriya

    IS Ta Kashe Mutum 116 kafin Ta Arce Daga Tsakiyar Siriya

    Oct 23, 2017 07:32

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta OSDH a Siriya ta ce kungiyar 'yan ta'addan IS ko Da'esh sun kashe fararen hula 116 kafin su arce daga yankin al-Qaryatayne.

  • Janar Baqeri: Daesh Suna Numfashinsu Na Karshe Ne A Kasar Siriya

    Janar Baqeri: Daesh Suna Numfashinsu Na Karshe Ne A Kasar Siriya

    Oct 20, 2017 13:46

    Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tana numfashinta na karshe ne a kasar Siriya, yana mai jinjinawa irin nasarorin da aka ce ci gaba da samu a kan 'yan ta'adda a duk fadin kasar Siriyan.

  • Gwamnatin Kasar Syria Ta Bukaci Turkia Ta Janye Sojojinta Daga Yankin Idlib

    Gwamnatin Kasar Syria Ta Bukaci Turkia Ta Janye Sojojinta Daga Yankin Idlib

    Oct 15, 2017 02:50

    Gwamnatin kasar Syria ta bukaci kasar Turkia ta janye sojojinta daga yankin Idlib na kasar ba tare da bata lokaci ba , ba kuma tare da wani sharadi ba.

  • Sojin Siriya Sun Yi Wa Yankin Al-Mayadeen Kawanya

    Sojin Siriya Sun Yi Wa Yankin Al-Mayadeen Kawanya

    Oct 13, 2017 02:12

    Dakarun Sojin Siriya sunyi wa yankin Al-Mayadeen kawanya a wunkurin da suke na kwato yankin dake zaman sansani na karshe da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ke rike da a gabashin kasar.

  • Sojojin Syria Sun Rusa Wuraren Harba Makamai Masu Linzami Na 'Yan Ta'adda A Halab.

    Sojojin Syria Sun Rusa Wuraren Harba Makamai Masu Linzami Na 'Yan Ta'adda A Halab.

    Oct 12, 2017 02:54

    Tashar telbijin din al'alam ta bada labarin cewa a jiya laraba ne sojojin na Syria sun kai harin ne a yankunan Lirmon da Rashidin da ke kusa da Halab.

  • Siriya : IS Ta Dauki Alhakin Kai Jerin Hare-haren Damascos

    Siriya : IS Ta Dauki Alhakin Kai Jerin Hare-haren Damascos

    Oct 11, 2017 14:48

    Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh ta ce ita keda alhakin kai jerin hare-haren kunar bakin waken da aka kai a barikin 'yan sanda Birnin Damascos.

  • Gwamnatin Algeria Ta Bukaci A Maida Kasar Syria Cikin Kungiyar Kasashen Larabawa

    Gwamnatin Algeria Ta Bukaci A Maida Kasar Syria Cikin Kungiyar Kasashen Larabawa

    Oct 11, 2017 03:01

    Gwamnatin kasar Algeria ta kara jaddada bukatar maida kasar Syria cikin kungiyar kasashen Larabawa.

  • Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Kori 'Yan Gudun Hijirar Kasar Siriya Daga Kasarta

    Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Kori 'Yan Gudun Hijirar Kasar Siriya Daga Kasarta

    Oct 09, 2017 08:34

    Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta kori 'yan gudun hijirar kasar Siriya masu yawa daga cikin kasarta kan zargin rashin takardar izinin zaman kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS