-
Mutanen Lardin Catalonia Sun Yi Zanag-Zangar All..Wadai Da Yansandan Kasar
Oct 03, 2017 06:44Dubban daruruwan mutanen yankin catalonia masu son ballewa daga kasar Espania sun gudanar da zanga zanga inda suke yin All..wadai da yadda yan sanda suke yi kokarin hana mutanen yankin gudanar da zaben raba gardama da karfi.
-
Shugaban Gwamnatin Catalonia: Mun Sami Hakkin Zama Masu 'Yanci
Oct 02, 2017 07:12Carles Puigdemont wanda shi ne shugaban yankin na Catalonia ya fadi haka ne bayan sanar da sakamakon kuri'ar raba gardama a jiya lahadi.
-
Gwamnatin Kasar Espania Ta Bada Sanarwan Kwace Iko Da Yansanda A Yankin Catalonina Mai son Bellewa
Sep 24, 2017 11:49Ministan cikin gida na kasar Espania ya bada sanarwan cewa daga yanzu iko da yansanda na yankin Catalonia mai son bellewa daga kasar ya koma hannun gwamnatin tsakiyar kasar.
-
An Shelanta Doka Ta Baci A Lardin Kathalonia Na Kasar Espania
Sep 20, 2017 17:10Gwamnatin Kasar Espania ta shelanta halin doka ta baci a yankin Cathalonia arewa maso gabacin kasar bayan da tashe tashen hankula suka kara yawa a cikin yan kwanakin nan.
-
'Yan Sandan Spain Da Moroko Sun Kama Wasu Manyan 'Yan Ta'adda
Sep 06, 2017 11:08'Yan sandan kasashen Spain da Moroko sun yi awun gaba da wasu 'yan Moroko su biyar da wani dan Spain guda da ake zargi da kasantuwa cikin 'yan kungiyar ta'addancin da suke kashe mutane da kuma sare kansu.
-
Spain: An Kashe Mutumin Da Ya Kai Harin Barcelona
Aug 21, 2017 19:11Jami'an tsaron kasar Spain sun ce sun samu nasarar kashe Yunusu Abu Ya'akub dan kasar Morocco wanda ya kai hari a birnin Barcelona a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Fira Ministan Kasar Italiya Ya Ce Babu Kasar Da Ta Aminta Daga Harin Ta'addanci
Aug 21, 2017 06:46Fira ministan kasar Italiya ya bayyana cewa: Babu wata kasa a duniya da ta aminta daga fuskantar harin ta'addanci ciki har da kasarsa.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Yi Allah Wadai Da Harin Espania
Aug 18, 2017 18:53Babban Sakatarin kungiyar kasashen Larabawa ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai birnin Basalona na kasar Espania.
-
Spaniya : Ana Ci gaba da Farautar Wani Maharin Barcelona
Aug 18, 2017 10:44'Yan sanda a Spaniya na ci gaba da farautar wani mutum bayan harin da ya yi sanadin mutuwar mutane 13 da kuma raunana wasu sama da dari a birnin Barcelona.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane 13 A Birnin Barcelona Na Kasar Spain
Aug 17, 2017 19:06Wata Motar Bus ta bi ta kan mutane masu wuce wa a birnin Barcelona na kasar Spain inda ta kashe mutane akalla 13 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban a yau Alhamis.