Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • An Kashe Wani Jami'in Diplomasiyyar Nijeriya A Kasar Sudan

    An Kashe Wani Jami'in Diplomasiyyar Nijeriya A Kasar Sudan

    May 11, 2018 18:12

    Majiyoyin tsaron kasar Sudan sun bayyana cewar wasu mutane da ba a riga da an tantance su ba sun kashe wani jami'in diplomasiyyar Nijeriya a kasar ta Sudan a safiyar yau Alhamis.

  • Nijar Ta Tisa Keyar 'Yan Sudan 140 Zuwa Libiya

    Nijar Ta Tisa Keyar 'Yan Sudan 140 Zuwa Libiya

    May 11, 2018 03:32

    Hukumomi a jihar Agadas dake arewacin jamhuriya Nijar, sun tisa keyar 'yan gundun hijira Sudan 140 zuwa yankin Madama a iyaka da Libiya, bisa dalilai na tsaro.

  • Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici

    Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici

    May 09, 2018 06:55

    Mataimakin shugaban kasar Sudan Hasbuh Muhammad Abdurrahma ne yi gargadin yana cewa hukuncin kisa yana jiran masu nuna adawa da shirin kwance damarar yakin

  • Saudia Zata Saka Kudade Masu Yawa A Sudan Don Sakawa Sojojinta Da Aka Kashe A Yemen

    Saudia Zata Saka Kudade Masu Yawa A Sudan Don Sakawa Sojojinta Da Aka Kashe A Yemen

    May 08, 2018 19:06

    Bayan da majalisar dokokin kasar Sudan ta bukaci gwamnacin kasar ta dawo da sojojinta da suke yaki a Yemen zuwa gida, kasar Saudia ta bada sanarwan kashe kudade masu yawa a kasar ta Sudan.

  • An Gagara Cimma Matsaya A Taron Magance Matsalar Madatsar Ruwan Kasar Ethiopia

    An Gagara Cimma Matsaya A Taron Magance Matsalar Madatsar Ruwan Kasar Ethiopia

    May 08, 2018 11:12

    Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai an gagara cimma wani abin a zo a gani a taron tattaunawa tsakanin kasar Masar, Sudan da Ethiopia don magance rikicin da ya kunno kai a tsakaninsu dangane da madatsar ruwar da kasar Ethiopia take ginawa a kan Tekun Nilu.

  • Sudan : Tawagar AU Na Nazarin Yanayin Tsaro Da Na 'Yan Gudun Hijira

    Sudan : Tawagar AU Na Nazarin Yanayin Tsaro Da Na 'Yan Gudun Hijira

    May 07, 2018 05:47

    Wata tawagar tarayyar Afrika AU, ta isa Sudan don nazarin ayyukan shirin wanzar da zaman lafiya da kuma halin da 'yan gudun hijira ke ciki a kasar.

  • Sudan:An Gabatar Da Shirin Karbar Makamai A Yankunan Da Ake Rikici

    Sudan:An Gabatar Da Shirin Karbar Makamai A Yankunan Da Ake Rikici

    May 06, 2018 19:10

    Mataimakin shugaban kasar Sudan ya tabbatar da ci gaba da shirin karbar makamai domin tabbatar da tsaro da sulhu a cikin kasar baki daya.

  • Sudan Ta Sanar Da Rufe Wasu Ofisoshin Jakadancinta 13 A Kasashen Duniya

    Sudan Ta Sanar Da Rufe Wasu Ofisoshin Jakadancinta 13 A Kasashen Duniya

    May 03, 2018 17:24

    Shugaban kasar Sudan, Omar Hasan al-Bashir ya ba da umurnin rufe wasu ofisoshin jakadancin kasar su 13 a wasu kasashe daban-daban na duniya a wani mataki na tsuke bakin aljihu da gwamnatin ta shigo da shi sakamakon matsalar tattalin arziki da kasar take fuskanta.

  • An Bukaci Gwamnatin  Sudan Ta Janye Sojojinta  Daga Kasar Yemen.

    An Bukaci Gwamnatin Sudan Ta Janye Sojojinta Daga Kasar Yemen.

    Apr 30, 2018 19:12

    'Yan Majalisar Kasar Sudan sun bukaci janye sojojin kasar cikin gaggawa daga kasar Yemen.

  • Shugaba Sudan Al-Bashir Ya Kori Ministan Harkokin Wajen Kasar

    Shugaba Sudan Al-Bashir Ya Kori Ministan Harkokin Wajen Kasar

    Apr 21, 2018 05:44

    Shugaban kasar Sudan Omar Hasan al-Bashir ya kori ministan harkokin wajen kasar Ibrahim Ghandour, a wani abin da ake gani ya samo asali ne saboda korafin da yayi kan rashin biyan jami'an diplomasiyyar kasar da suke waje albashi na watanni.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS