Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Al-Bashir Ya Kori Ministan Harakokin wajen Kasarsa

    Al-Bashir Ya Kori Ministan Harakokin wajen Kasarsa

    Apr 20, 2018 06:37

    Shugaba Omar Al-Bashir na kasar Sudan ya sauke Ibrahim Ghandour ministan harakokin wajen kasar daga kan mikaminsa

  • Sudan Ta Kai Karar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Sudan Ta Kai Karar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Apr 19, 2018 06:25

    Ministan harkokin wajen kasar Sudan Ibrahim Ghandur ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kai karar Masar a gaban komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya.

  • Sama Da 'Yan Kasar Chadi Dubu 4 Ne Suka Koma Gida Daga Kasar Sudan

    Sama Da 'Yan Kasar Chadi Dubu 4 Ne Suka Koma Gida Daga Kasar Sudan

    Apr 10, 2018 11:05

    Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da komawar bakin haure 'yan kasar Chadi dubu 4 daga kasar Sudan

  • Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro

    Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro

    Apr 04, 2018 11:18

    Kasashen Chadi, da Libiya, da Nijar, da kuma Sudan sun gudanar da wani taron yini guda a Birnin Yamai kan hanyoyin karfafa matakan tsaron iyakokin kasashen hudu.

  • An Bukaci Ficewar Sojojin Sudan Daga Kawancen Saudiya A Yemen

    An Bukaci Ficewar Sojojin Sudan Daga Kawancen Saudiya A Yemen

    Apr 02, 2018 06:26

    'Dan majalisar dokokin kasar Sudan ya bukaci kasarsa ta janye sojojinta daga cikin jerin kawancen kasashen larabawa bisa jagorancin kasar Saudiya a Yemen.

  • Alaka Na Kara Tsami Tsakanin Sudan Da Saudiya

    Alaka Na Kara Tsami Tsakanin Sudan Da Saudiya

    Mar 31, 2018 19:11

    A cikin 'yan kwanakin nan ana ci gaba da samun sabani tsakanin mahukuntan biranan Khartoum da Riyad, bayan da sudan ta fidda rai kan taimakon da saudiya ta yi alkawarin bata, lamarin da ya sanda take kusantar kasashen Qatar da Turkiya

  • Babbar Jam'iyyar Adawa A Sudan Ta Bukaci Murabus Din Shugaban Kasar

    Babbar Jam'iyyar Adawa A Sudan Ta Bukaci Murabus Din Shugaban Kasar

    Mar 24, 2018 06:31

    Jam'iyyar Ummah da take matsayar babbar jam'iyyar adawa a Sudan ta bukaci shugaban kasar Umar Hasan Albashir kan ya dauki matakin yin murabus daga kan karagar shugabancin kasar.

  • Sudan Da MDD Sun Cimma Yarjejeniyar Ficewar Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Daga Darfur

    Sudan Da MDD Sun Cimma Yarjejeniyar Ficewar Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Daga Darfur

    Mar 18, 2018 16:14

    Gwamnatin Sudan da Majalisar Dinkin Duniya sun cimma yarjejeniyar dangane da fara aiwatar da matakin farko na ficewar sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar da suke yankin Darfur zuwa karshen watan Yunin wannan shekarar.

  • Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Libiya Da Sudan A Fagen Kwace Makamai A Hannun Jama'a

    Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Libiya Da Sudan A Fagen Kwace Makamai A Hannun Jama'a

    Mar 05, 2018 12:28

    Wata kungiyar kare hakkin bil-Adama a Libiya ta sanar da shirin kasar na hada kai da kasar Sudan a fagen kwace makamai a hannun jama'a da suka mallaka ba a kan doka ba.

  • Sudan Ta Kubutar Da Bakin Haure Daga Hannun Masu Fataucin Mutane A Kasar

    Sudan Ta Kubutar Da Bakin Haure Daga Hannun Masu Fataucin Mutane A Kasar

    Mar 05, 2018 12:27

    Shugaban rundunar 'yan sandan birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan ya sanar da kwato bakin haure fiye da 170 daga hannun wata kungiya da take sace mutane tare da fataucinsu a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS