Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan Da Masar Sun Sake Kulla Dangantar Diflomatsiyya

    Sudan Da Masar Sun Sake Kulla Dangantar Diflomatsiyya

    Mar 03, 2018 14:58

    Kasashen Sudan da Masar sun sanar da sake kulla huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, a cewar ministan harkokin wajen Sudan.

  • Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Garanbawul Ga Shugabanin Tsaron Kasar

    Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Garanbawul Ga Shugabanin Tsaron Kasar

    Feb 28, 2018 06:18

    Shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir ya yi garambawul ga shugabannin sojoji da sauran hukumomin tsaro na kasar.

  • Gwamnatin Sudan Ta Fara Sako Fursunoni Na Siyasa Da Take Rike Da Su

    Gwamnatin Sudan Ta Fara Sako Fursunoni Na Siyasa Da Take Rike Da Su

    Feb 19, 2018 11:04

    Gwamnatin Sudan ta sanar da aniyarta na sako sama da fursunoni na siyasa 80 da ake tsare da su a gidan yarin Khartoum, babban birnin kasar, mako guda bayan nada sabon shugaban hukumar tsaro na kasar.

  • An Sallami Wasu Daga Cikin Fursunonin Siyasa A Sudan

    An Sallami Wasu Daga Cikin Fursunonin Siyasa A Sudan

    Feb 19, 2018 06:30

    Majiyoyin ma'aikatar tsaron cikin gida a Sudan ta sanar da sakin dukkanin fursunonin siyasa da ke kurkukun Kubar da ke birnin Khartum.

  • An Dage Taron Kasashe 3 A kan Madatsar Ruwan Habasha

    An Dage Taron Kasashe 3 A kan Madatsar Ruwan Habasha

    Feb 18, 2018 08:43

    Ma'aikatar harkokin Wajen kasar Sudan ce ta sanar da dage taron wanda zai kunshi Sudan din da Habasha da kuma Masar.

  • Shugaban Sudan Ya Canja Shugaban Hukumar Tsaron Kasa Da Kula Da Ayyakun Leken Asirin Kasar

    Shugaban Sudan Ya Canja Shugaban Hukumar Tsaron Kasa Da Kula Da Ayyakun Leken Asirin Kasar

    Feb 11, 2018 19:21

    Shugaban kasar Sudan ya sanar da canja shugaban hukumar tsaron kasa da kula da ayyukan leken asirin kasar.

  • Al'ummar Sudan Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Adawa Da Siyasar Gwamnati.

    Al'ummar Sudan Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Adawa Da Siyasar Gwamnati.

    Feb 08, 2018 17:55

    Al'ummar Sudan Na Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewarsu Da Hauhawar Farashin Kayan Masarufi A Kasar

  • An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu

    An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu

    Feb 06, 2018 05:39

    Kwamitin hadin gwiwa na tsaro tsakanin kasashen Sudan da sudan ta kudu ya kamala taronsa bisa shiga tsakanin kungiyar tarayar Afirka a birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia.

  • Gwamnatin Sudan Ta Kama Mataimakin Shugaban Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Kasar

    Gwamnatin Sudan Ta Kama Mataimakin Shugaban Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Kasar

    Feb 04, 2018 05:43

    Jami'an tsaron kasar Sudan sun yi awun gaba da mataimakin shugaban babbar jam'iyyar adawa ta Umma Party ta kasar bayan zanga-zangar kin jinin gwamnatin da jam'iyyar ta shirya don nuna rashin amincewa tashin farashin kayayyakin abinci a kasar.

  • Ana Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawa A Sudan

    Ana Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawa A Sudan

    Feb 02, 2018 18:59

    Jami'an Tsaron Sudan na ci gaba da kame da shugabanin kungiyoyin siyasa, masu rajin kare hakin bil-adama, 'yan jaridu, biyo bayan zanga-zangar adawa da hauhawar farshin kayan masrufi a kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS