Pars Today
Gwamnatin Sudan ta dauki wasu kwararen matakai da ake ganin cewa na dakile duk wani yunkuri na ci gabda zanga-zanagr adawa da gwamnatin kasar.
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya nada ministan tsaro a matsayin mataimakin shugaban kasa
Majiyar jam'iyyar Umma, babbar jam'iyyar adawa a kasar Sudan ta bayyana cewa kashedin da gwamnatin shugaba Bashir ta bayar na murkushe yan adawa da karfi ya nuna cewa zata yi kisan kiyashi wa mutanen kasar.
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya bayyana cewa kasarsa zata fita daga matsalolin da take fama da su a halin yanzu.
A yau ne majalisar dokokin kasar Sudan zata fara tattauna batun yiyuwan shugaban kasa mai ci Umara Hassan Albashir ya shiga takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2020 mai zuwa
A jiya juma'a al'ummar kasar Sudan sun sake gudanar da zanga-zangar kin gwamnati a jihohin daban daban na kasar ciki harda Khartoum babban birnin kasar
Majiyar jam'iyyar Umma ta kasar Sudan ta bada sanarwan cewa a jiya Talata da dare jami'an tsaron kasar sun kama babban sakataren jam'iyyar Ummu Salma Assadikul Mahdi babban sakataren kungiyar da kuma Saratu Naqdullah wata yar jam'iyyar.
Ministan tsaron kasar Sudan ya ce jami'an tsaro ba za su laminta wasu mutane su jefa kasar cikin kaka nike ba
Shugaba Umar Hassan El-Bashir, na Sudan, ya sanar da sake bude iyakar dake tsakanin kasar da Eritrea.
Malaman Jami'o'i a kasar Sudan Kimani 300 ne suka gudanar da zanga-zanga a tsakiyar Jami'a a birnin Khartun inda suke bukatar sauyin shugabanci a kasar.