Pars Today
Babban Hafsan Sojan kasar Sudan Kamal Abdul-Ra'uf ya fada a yau alhamis cewa; Ba za su bari kasar ta shiga halin rashin tabbas ba
Shugaban kasar Sudan ya sabunta yarjejjeniyar tsagaita wuta a jahohin Nile Aby da Kurdufan ta kudu.
Yan jarida da kuma malaman jami'o'i da masana sun bayyana goyon bayansu ga mutanen kasar Sudan wadanda suke zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Al-Bashir.
Kungiyoyin kwadago a Sudan, sunyi kiran gudanar da zanga zanga cikin daren yau Asabar da kuma ranaku masu zuwa.
A ci gaba da zanga-zangar kin jinin gwamnatin wanda mutanen kasar Sudan suke yi an kara kashe wasu mutane biyu.
Kungiyoyin jam'iyun adawa a sudan sun bukaci al'ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga bayan kamala sallar juma'a
Kungiyar injiniyoyi na kasar Sudan sun bayyana adawarsu da gwamnatin shugaba Umar hassan Albshir a yau Alhamis.
Ma'aikatar sadarwa ta kasar Sudan ta kwace takardar izinin aikin jarida ga wasu 'yan rahoton tashar talabijin din Al-Arabiya mallakin kasar Saudiya
Komitin malaman makarantun Firamari da sakandari a kasar sudan ya bada sanarwan ci gaba da yajin aikin da kuma nuna adawa da gwamnatin kasar.
Shugaban jam'iyyar umma ta adawa a kasar Sudan ya bayyana bukatar ganin Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar da bincike akan abin da yake faruwa a cikin kasar Sudan