-
Sudan: Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Cigaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati
Jan 18, 2019 12:06Rahotanni daga Sudan sun ce mutanen biyu da jami'an tsaro su ka kashe su ne wani karamin yaro da kuma likita
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Sudan
Jan 18, 2019 06:43Wadanda suka ganewa idanunsu sun bayyana cewa a jiya Alhamis ma masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Albashir sun sake fitowa a kan titunan birnin Khartun babban birnin kasar, inda jami'an tsaro suka tarwatsasu da hayaki mai sa hawaye.
-
Zanga-zanga Ba Za Ta Kifar Da Ni Ba_El Bashir
Jan 14, 2019 19:26A yayin da yake gabatar da jawabi ga taron magoya bayansa a yankin Darfur, shugaban na kasar Sudan ya ce; Hanya daya ta hawa kan kujerar mulki ita ce akwatunan zabe
-
Sudan : Jami'an Tsaro Sun Tarwatsa Masu Bore A Khartum Da Darfur
Jan 14, 2019 04:14Jami'an kwantar da tarzoma a Sudan, sunyi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa masu zanga zangar kin jinin gwamnati a Khartoum babban birnin kasar da kuma yankin Darfour.
-
Kungiyoyin Sun Sake Kiran A Fito Zanga zanga A Sudan
Jan 13, 2019 10:34A Sudan, wasu kungiyoyin kwadaga sunyi kira da a sake fitowa zanga-zanga kin jinin gwamnati a manyan biranen kasar ciki harda Khartoum babban birnin kasar.
-
An Kashe Masu Zanga -Zanga Ukku A Kasar Sudan
Jan 11, 2019 06:41A ci gaba da tashe-tashen hankula a kasar Sudan a jiya Alhamis jami'an tsaron kasar sun kashe masu zanga-zanga biyu a garin Omdurman kusa da babban birnin kasar a lokacinda suka harbesu da bindiga. banda haka wasu mutane 8 suka ji rauni sanadiyar shakar hayaki mai sa hawaye.
-
Sudan : Ana Zanga Zangar Goyan Bayan El-Bashir
Jan 09, 2019 10:24A Sudan daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga zangar nuna goyan baya ga shugaban kasar Omar Hassan El-Bashir, a Khartoum babban birnin kasar.
-
An Kama Mutane 816 A Kasar Sudan
Jan 08, 2019 06:55Ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane 816.
-
Sudan: Jami'an Tsaro Sun Kame Malaman Jami’a 14 A Khartum
Jan 07, 2019 05:43Jami’an tsaro sun kame malaman jami’ar Khartum 14 saboda nuna goyon baya ga masu zanga-zanagar adawa da siyasar Albashir.
-
An Shiga Sabuwar Marhala A Rikicin Kasar Sudan.
Jan 06, 2019 17:01A dai-dai lokacinda mutanen kasar sudan suke ci gaba da zanga-zangar neman shugaban kasar Umar Hassan El-Bashir ya sauka daga mukaminsa, shugaban ya fara sauye-sauyen a cikin jami'an gwamnatin kasar.