Pars Today
Hukumar bada agaji ta Majalisar Dinkin Duniya a kasar Sudan ta kudu ce ta sanar da wannan kididdigar ta mutuwar mutanen a cikin watanni shida.
Hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya a Sudan ta kudu ta bada rahoton cewa akalla mutane 2000 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar cutar Malaria a cikin watanni 6 da suka gabata.
Jami'an tsaro a kasar Sudan ta Kudu suna tsare da shugaban tashar television na kasar wato South Sudan Broadcasting Corporation (SSBC) bayan ya kasa watsa jawaban shugaban kasar Silva Kirr a ranar samun 'yencin kasar kai tsaye.
An sace wasu daga cikin ma'aikatan asusun tallafa wa kananan yara na majlaisar dinkin duniya UNICEF a kasar Sudan ta kudu.
Kungiyoyin Kai Agajin gagguwa na kasa da kasa sun bukaci da a ci gaba da kokari wajen yaki da rashin abinci a kasar Sudan ta kudu.
Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan habakar matsalar 'yan gudun hijira a kasar Sudan ta Kudu.
Duk da cewa daminar bana ta yi kyau a kasar Sudan ta Kudu, amma har yanzun akwai miliyoyin mutanen kasar wadanda suke fama da karancin abinci.
Kungiyar raya tattalin arziki da kuma ci gaban kasashen tsakiyar Afrika ta jaddada bukatar a kawo karshen yaki a kasar Sudan ta Kudu.
Hukumar abinci ta mjalaisar dnkin duniya FAO ta sanar da cewa, tana da wani shiri na taimaka ma iyalai akalla dubu 900 a Sudan ta kudu domin shawo kan matsalar abinci da ake fama da ita a kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirinta na tallafawa al'ummun yankunan da masifar fari ta ritsa da su a kasar Sudan ta Kudu.