-
kungiyar Amnesty International ta bayyana damuwarta kan halin da 'yan kaso ke ciki a gidajen kurkukun kasar Sudan ta Kudu
May 27, 2016 05:04Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka kan yadda ake mu'amala a 'yan kurkuku a kasar Sudan ta Kudu.
-
Sudan Ta Kudu : Kafa Majalisar Ministoci Ta Hadaka
Apr 29, 2016 07:53Kafa Majalisar Ministoci Ta Hadaka
-
Riek Machar ya tabbatar da hadin kai ga 'yan kasar sudan ta Kudu
Apr 26, 2016 12:58Jim Kadan bayan saukarsa a birnin Juba, Madugun 'yan Tawayen Riek Mashar ya bukaci 'yan kasar da suka hada kansu.
-
Matsalar Rashin Kudi Ya Hana Tallafawa 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu
Apr 25, 2016 12:28Hukumomin kasa da kasa da suke karkashin Majalisar Dinkin Duniya guda uku sun bayyana damuwarsu kan halin kunci da 'yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu suke fuskanta a kasar Sudan.
-
Sudan Ta Kudu : An Damu Kan Rashin Komawar Mashar A Juba
Apr 25, 2016 00:57Duniya na ci gaba da nuna damuwa akan rashin komawar jagoran 'yan tawayen Sudan ta Kudu Riek Machar birnin Juba, matakin da zai kai ga aiwatar da yerjejeniyar samar da zamen lafiya a wannan kasa.
-
Sojojin Ethiopia Sun Shiga Kasar Sudan Ta Kudu Don Neman Yaran Da Aka Sace
Apr 21, 2016 06:28Rahotanni daga kasar Ethiopia (Habasha) sun bayyana cewar sojojin kasar sun kutsa cikin kasar Sudan ta Kudu da nufin nemo kananan yaran da a kwanakin baya wasu 'yan bindiga dadi daga Sudan ta Kudun suka sace su daga kasar Ethiopian.
-
Yerjejeniyar Sulhu Ta Sudan Ta Kudu Tana Faskantar Barazanar Rushewa
Apr 20, 2016 12:44Gwamnatin sudan ta kudu da kuma bangaren yan tawaye suna zargin juna kan rashin dawowar mataimakin shugaban kasa Riek
-
Masu Sanya Ido Sun Bayyana Damuwarsu Kan Yiyuwar Rugujewar Yarjejeniyar Sulhun Sudan Ta Kudu
Apr 20, 2016 06:31Shugaban kwamitin hadin gwiwa na sanya ido kan yarjejeniyar sulhun kasar Sudan ta Kudu Festus Mogae ya bayyana damuwarsa dangane da yiyuwar rugujewar yarjejeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnati da 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu, bayan da bangarori biyu suke ci gaba da zargin junansu da yin kafar ungulu ga aiwatar da yarjejeniyar.
-
Sudan : An Bamkawa Gidan Gwanan Darfur Wuta
Apr 19, 2016 06:26Wasu 'yan bindiga a Sudan sun kai hari tare da kona fadar gwamnan jihar Darfour, a gabashin kasar a washe garin wani kazamin fada kabilancin a yankin.
-
Habasha: Mahara Daga Sudan Ta Kudu Sun Kashe Fararen Hula 208, Yara 108 Kuma Sun Bace
Apr 18, 2016 00:36Majiyoyin gwamnatin kasar Habasha (Ethiopia) sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga daga kasar Sudan ta Kudu suka kai yammacin kasar ta Ethiopia sun kai mutane 208 baya ga kimanin kananan yara 108 da suka sace.