Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Nijar / Ta'addanci : An Rufe Wasu Kasuwanni Da Takaita Zirga-zirga Ababen Hawa

    Nijar / Ta'addanci : An Rufe Wasu Kasuwanni Da Takaita Zirga-zirga Ababen Hawa

    May 18, 2017 17:52

    Hukumomi a yankunan dake yammaci a Nijar sun sanar da fara aiki da wata doka data tanadi takaita zirga-zirga ababen hawa da kuma rufe wasu kasuwanni saboda barazanar yan ta'adda dake shigowa kasar daga Mali.

  • Harin IS Ya Kashe Mutane Sama Da 50 A Siriya

    Harin IS Ya Kashe Mutane Sama Da 50 A Siriya

    May 18, 2017 14:44

    Bayanai daga kungiyoyi masu zamen kansu na cewa mutane sama da 50 ne suka rasa rayukansu a wani hari da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta kai a wasu kauyuka biyu dake yankin Hama a tsakiyar kasar Siriya.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wasu Kokari Na Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wasu Kokari Na Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar

    May 13, 2017 19:14

    Ma'aikatar tsaro cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran ta sanar da nasarar da jami'an tsaron kasar suka samu wajen gano wasu makirce-makircen da aka kulla na kai hare-haren ta'addanci cikin kasar inda suka tarwatsa 'yan kungiyar da kuma kwace wasu ababen fashewa.

  • Harin IS Ya Hallaka Mutane 17 A Pakistan

    Harin IS Ya Hallaka Mutane 17 A Pakistan

    May 12, 2017 14:38

    Rahotanni daga Pakistan na cewa a kalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu kana wasu sama da 30 na daban suka raunana a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa.

  • Bukatar Rasha Na Hadin Kan Kasashen Duniya Wajen Yakar Ayyukan Ta'addanci

    Bukatar Rasha Na Hadin Kan Kasashen Duniya Wajen Yakar Ayyukan Ta'addanci

    May 10, 2017 05:56

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya yi kira ga kasashen duniya da su hada kai don yakar ayyukan ta'addanci a duniya, ya kuma bayyana cewa kasar Rasha a shirye take ta yi aiki da dukkan kasashen da suke da wannan manufar.

  • Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan

    Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan

    Apr 29, 2017 11:04

    Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce wata killah babban kwamandan kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Afganistan, Abdul Hasib ya hallaka a harin baya bayan nan data kai a gabashin kasar.

  • Taron Masanan Kasashen Yammacin Afirka Kan Fada Da Ta'addanci A Kasar Togo

    Taron Masanan Kasashen Yammacin Afirka Kan Fada Da Ta'addanci A Kasar Togo

    Apr 28, 2017 05:54

    A ci gaba da kokarin samo hanyoyin da za a bi wajen fada da ta'addanci a kasashen Yammacin Afirka, masana harkokin tsaro daga kasashe 10 na Yammacin Afirka sun gudanar da wani taro a birnin Lome, babban birnin kasar Togo don tattauna hanyoyin da za a bi wajen fada da ta'addancin.

  • Taliban Ta Kashe Sojojin Afganistan 50

    Taliban Ta Kashe Sojojin Afganistan 50

    Apr 21, 2017 17:57

    Sojojin Afganistan 50 ne suka rasa rayukansu kana wasu a wani hari da kungiyar taliban ta dauki alhakin kai masu a wannan Juma'ar.

  • Wani Harin Bam Ya Kashe Mutane Akalla 43 A Syria

    Wani Harin Bam Ya Kashe Mutane Akalla 43 A Syria

    Apr 15, 2017 17:31

    Rahotanni daga Syria na cewa mutane akalla 43 ne suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai da babbar mota kan wani ayarin motocin safa dake daukeda wasu mutanen da aka kwashe daga yankunan dake hannun gwamnati a wajen birnin Aleppo.

  • An Dakile Hari gabanin Bikin Ista A Pakistan

    An Dakile Hari gabanin Bikin Ista A Pakistan

    Apr 15, 2017 14:56

    Rundinar sojin Pakistan ta sanar da dakile wani hari da aka shirya kaiwa a jajibirin bikin Ista na mabiya Krista a wani samame data kai a yankin Lahore.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS