Pars Today
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
Kungiyar tarayyar turai ta yi na'am da kiran da Amurka ta yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen.
Manzon musaman na babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD a al'amuran da suka shafi ruwan Bahrun ya yi gargadi kan karuwar hadarin da bakin haure ke fuskanta wajen ratsawa ta ruwan a kokarin isa zuwa Turai
Al'ummar Romania suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga da gudanar da taron gangami a cikin dare a birnin Bucharest fadar mulkin kasar da nufin tilastawa fira ministar kasar yin murabus daga kan mukaminta.
Kungiyar tarayyar Turai ta yi tofin Allah tsine kan kame mata masu rajin kare hakkin bil-Adama a kasar Saudiyya.
Cacar baki ta kaure tsakanin Sudan ta Kudu da wasu kasashen yamma hudu, bayan da wasu jami'ansu, suka soki halin da ake ciki a wannan jinjirar kasa dake gabashin AFrika.
Majalisar tarayyar turai ta bukaci ganin kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular larabawa da su kaucewa hargitsa zaman lafiya a kasar Somaliya
Shugaba Hassan Rohani, na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya fara wata ziyara a nahiyar Turai, wacce za ta kai shi a kasashen Switzerland da Austria.
Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa kasarsa ba zata iya karban dukkan bakin hauren da kasar Italia ta ware mata ba.
A ci gaba da lalubo bakin zaren takaddamar bakin haure a tsakanin mambobin kungiyar EU, shugabar gwamnatin Jamaus Angela Merkel da shugaban Faransa Emmanuel Macron sun bayyana bukatar samar da kudaden kasafi na bai daya.