-
Rikicin Kasar Libiya Na Baya-Bayan Nan Ya Lashe Rayukan Mutane Fiye Da Sittin
Sep 05, 2018 14:31Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da 60 tare da jikkata wasu 159 na daban.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Yadda Cin Zarafin Bil-Adama Ke Ci Gaba A Burundi
Sep 05, 2018 14:29Kwamitin binciken Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Burundi ya yi gargadi kan yadda cin zarafin bil-Adama ke yi kamari a kasar.
-
'Yan Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Sun Kashe Mutane Shida A Sassan Birnin Mogadishu
Sep 05, 2018 14:26Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta kasar sun kaddamar da harin wuce gona da iri a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar da ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin gwamnati hudu.
-
Habasha: Zaizayar Kasa Ta Ci Rayukan Mutane 12
Sep 05, 2018 07:20Kafafen watsa labarun kasar Habasha sun ba da labarin cewa kimanin mutane 12 ne suka kwanta dama sanadiyyar zaizayar kasa a yankin arewa maso yammacin kasar
-
Libya: Kungiyoyin Da Suke Dauke Da Makamai Sun Cimma Yarjejeniyar Tsgaita Wuta
Sep 05, 2018 07:19Majiyar Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki A Libya
-
"Yan Tawaye Sun Kai Hari A Arewacin Kasar Kamaru
Sep 05, 2018 07:18Majiyar tsaro daga kasar ta Kamaru ta ce 'yan tawaye masu magana da harshen turanci ne su ka kai harin wanda ya jikkata soja guda sannan kuma wasu biyar su ka bace.
-
Angola: Mutane 17 Sun Rasa Rayukansu A Wani Mummunan Hadarin Jirigin Kasa
Sep 05, 2018 04:56Akalla mutane 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon wata ta ho mu gama da wasu jiragen kasa guda biyu suka yi a kasar Angola.
-
Libya: Fiye Da Iyalai 1800 Ne Suka Tsere Daga Birnin Tripoli
Sep 05, 2018 04:55Gwamnatin kasar Libya ta sanar da cewa, fiye da iyalai 1800 ne suka tsere daga birnin Tripoli, sakamakon tashe-tashen hankulan baya-bayan nan.
-
Shugaban Kasar Mali Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Sep 04, 2018 13:41Shugaba Ibrahim Bubakar Keita ya yi rantsuwa ne a yau Talata domin fara zango na biyu na shugabancin kasar ta Mali
-
Burundi: Jam'iyyun Adawa Ba Su Gamsu Da Garambawul Da Aka Yi Wa Hukumar Zabe Ba
Sep 04, 2018 07:59Jam'iyyun adawa a kasar Burundi ba su gamsu da irin sabon garambawul da aka yi wa hukumar zaben kasar ba.