-
An Kamala Yakin Neman Zabe Tsagaye Na Biyu A Mali
Aug 10, 2018 14:26A Wannan Juma'a ce aka kawo karshen yakin neman zaben shugabancin kasa zagaye na biyu a Mali, inda ake shirin fafatawa tsakanin shugaba Ibrahim Boubacar Keita da Soumaila Cisse.
-
'Yan Boko Haram Sun Kashe Sojoji 15 A Najeriya
Aug 10, 2018 14:26A Wani Harin Ba Zata da mayakar boko haram suka kaiwa sojojin Najeriya a garin Damasak na jihar Borno, Akalla sojoji 15 da wani jami'in hukumar agaji ne suka rasa rayukansu
-
Kungiyar ECOWAS Ta Bukaci Zaman Tattaunawa Tsakanin Bangarorin Siyasar Kasar Togo
Aug 10, 2018 07:55Shugaban kwamitin zartarwar kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ya bukaci bangarorin siyasar kasar Togo da su dauki matakin warware rikicin siyasar kasar ta hanyar lumana.
-
An Zargi Gwamnatin Kasar Mali Da Kashe Fararen Hula
Aug 10, 2018 02:05Majalisar Dinkin Duniya ce ta zargi sojojin na kasar Mali da kashe fararen hula da suka hada da wasu gwammai da sojojin gwamnati su ka yi wa kisan gilla ba bisa ka'ika ba.
-
Demokradiyyar Congo: 'Yan takara 23 Za su yi Gogayya A Zaben Shugaban Kasa
Aug 10, 2018 02:02Hukumar Zaben mai zaman kanta ta kasar Demokradiyyar congo ce ta sanar da cewa mutane 23 ne za su yi gogayya da juna a zaben da za a yi a watan Desamba na wannan shekara.
-
Majalisar Kasar Libya Na Son Ganin An Kori Jakadan Kasar Italiya
Aug 10, 2018 01:58Majalsiar dokokin kasar ta Libya ta zargi Jakadan Italiya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar don haka ta bukaci ganin an kore shi.
-
WHO: An Fara Allurar Riga Kafin Ebola A D.R Congo
Aug 09, 2018 13:30Hukumomin lafiya a lardin Arewacin Kivu na Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo, sun fara gudanar da alluran rigakafin cutar Ebola mai saurin kisa.
-
Sudan Ta Kudu : Salva Kiir Ya Yi Wa 'Yan Tawaye Afuwa
Aug 09, 2018 10:22Shugaban Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya sanar da yin afuwa ga dukkan 'yan tawayen kasar, ciki har da tsohon mataimakinsa kana babban abokin hammayarsa Riek Mashar.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Ci Rayukan Mutum 22 A Nijer
Aug 09, 2018 07:26Ministan dake kula da Ayyukan Agaji da Bala'i na dabi'a a Nijer ya sanar da cewa ruwan sama kamar da bakin kwarya da ake yi a kasar ya janyo ambaliyar ruwa, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum 22 sannan wasu da dama sun rasa mahalinsu.
-
Yan Adawa Suna Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Birnin Harare Na Kasar Zimbawe.
Aug 09, 2018 02:26Kafafen yada labarai sun bayyana cewa yan adawa a kasar Zimbabwe suna ci gaba da zanga -zangar nuna rashin amincewarsu da sakamalom zaben kasar a cikin yan kwanakin da suka gabat.