-
Najeriya : Yawan Masu Fama Da Cutar Kwalera Ya Haura Dubu
Jun 07, 2018 01:15Hukumomin kiwan lafiya a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce, adadin mutanen da cutar amai da gudawa ko kwalera ta kama a jihar, ya haura dubu guda.
-
Mayakan Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2
Jun 06, 2018 14:39Mayakan kungiyar alshabab a kasar Somalia sun kashe yan majalisar dokokin kasar guda biyu a wani harin da suka kai masu a wajen birnin Magadishi babban birnin kasar.
-
Kasar Habasha Ta Amince Da Sulhuntawa Da Makobciyarta Eriteria
Jun 06, 2018 14:38Gwamnatin kasar Ethiopia ko Habasha ta amince da sulhuntawa da makobciyar kasar Eriteria don kawo karshen yaye-yaken kan iyakan da kasashen biyu suka dade suna fafatawa a tsakaninsu.
-
Gwamnatin Sudan Ta Yi Watsi Da Yarjejeniyar Tsaro Tsakaninta Da Kasar Koriya Ta Arewa
Jun 06, 2018 14:36Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan cewa ta yi watsi da dukkan yerjeniyoyin tsaro tsakaninta da kasar Korea ta Arewa
-
Wasu Gungun 'Yan Majalisa Najeriya Sun Nisanta Kansu Daga Sharuddan Da Majalisu Suka Kafa Wa Buhari
Jun 06, 2018 05:56Wasu gungun 'yan majalisar dattawa da ta wakilan Nijeriya sun nesanta kansu daga sharuddan da a jiya majalisar ta kafa wa shugaban kasar Muhammadu Buhari ko kuma su dau mataki kansa, suna masu jaddada goyon bayansu ga shugaban.
-
Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 10 A Masallaci A Nijar
Jun 06, 2018 05:54Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa wasu 'yan kunar bakin wake su uku sun kashe mutane 10 a wani hari da suka kai wani masallaci da ke garin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar a daidai lokacin da mutane suke buda baki.
-
Gwamnatin Masar Ta Mika Takardar Murabus Dinta Ga Shugaba Sisi
Jun 06, 2018 05:53Gwamnatin kasar Masar karkashin jagorancin firayi minista Sherif Ismail ta mika takardar murabus dinta ga shugaban kasar Abdulfattah Al-Sisi a jiya Talata bayan rantsar da shi da aka yi a wa'adi na biyu na shugabancin kasar ta Masar.
-
Gwamnatin Masar Ta Yi Murabus
Jun 06, 2018 02:47Fadar shugaban kasar Masar ta sanar da murabus din Piraministan kasar Sherif Ismail da gwamnatinsa a daren jiya talata.
-
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 7 A Mozambique
Jun 06, 2018 02:46'Yan sandar kasar Mozambique sun sanar da mutuwar mutum 7 sanadiyar harin 'yan bindiga a arewacin kasar
-
Najeriya : Majalisun Dokoki Sun Gindaya Wa Gwamnatin Buhari Bukatu 12
Jun 05, 2018 13:14Majalisun dokokin tarayya Najeriya da suka hada da ta Dattawa da ta Wakilai, sun gindaya wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, da jerin bukatu 12, ko kuma su dau mataki kan gwamnatin.