-
Madagaska : Kotun Tsarin Mulki Ta Amince Da Zaben Rajoelina
Jan 08, 2019 12:34Kotun tsarin mulki a Madagaska, ta amince da nazara da dan takara Andry Rajoelina ya samu a zaben shugaban kasar zagaye na biyu.
-
Nijeriya : Mutum Miliyan 84 Zasu Kada Kuri'a A Zaben 2019
Jan 08, 2019 11:44Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta sanar da cewa sama da 'yan kasar miliyan 84 ne sukayi rejista a babban zaben kasar na watan gobe dake tafe.
-
An Kawo Karshen Gasar Kur’ani ta Kasa A Najeriya
Jan 08, 2019 09:11Ann kammala gasar kur’ani ta kasa da aka gudanar a tarayyar Najeriya karo na 33.
-
Azhar Ta Yi Allawadai Da Harin Majami’ar Alkahira
Jan 08, 2019 09:08Cibiyar Azhar wadda ita ce babbar muslunci a kasar Masar ta yi Allawadai da saka bama-bamai a majami’ar Abu Saifain da ke Alkahira.
-
Bunkasa Harkar Adana Kayan Tarihi A Mauritaniya
Jan 08, 2019 09:00Dakin karatu na birnin Walata a kasar Mauritania ya bude wani baje kolin nuna tafsiran kur’ani mai tsarki guda 2500 da aka rubuta da hannu tun daruruwan shekaru.
-
An Kama Mutane 816 A Kasar Sudan
Jan 08, 2019 03:25Ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane 816.
-
An Kame Sojijin Da Su Ka Shirya Juyin Mulki A Kasar Gabon
Jan 07, 2019 15:55Majiyar gwamnatin kasar Gabon ta ce; Al'amurra suna a karkashin gwamnati kuma tuni an kama wadanda su ka shirya juyin mulkin
-
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Fara Biyan Masu Filayen Da Aka Gina Tashar Jiragen Saman Jihar
Jan 07, 2019 08:44Gwamnatin Jihar Bauchi a tarayyar Najeriya ta fara biyan masu filayen da ta yi amfani da su don gina tashar jiragen sama Tafawa Balewa na jihar
-
Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Kasar Gabon
Jan 07, 2019 08:27Wasu rahotanni sun bayyana cewa sojoji a kasar Gabon sun kwace mulki daga hannun shugaban kasar Ali Bongo
-
Sudan: Jami'an Tsaro Sun Kame Malaman Jami’a 14 A Khartum
Jan 07, 2019 02:13Jami’an tsaro sun kame malaman jami’ar Khartum 14 saboda nuna goyon baya ga masu zanga-zanagar adawa da siyasar Albashir.