-
Najeriya : Kotu Ta Bada Umurnin Karbe Kudaden Bada Belin Nnamdi Kanu
Nov 15, 2018 02:20Rahotanni daga Najeriya na cewa wata babbar kotun tarayya, ta bayar da umarnin da a karbe kudaden ajiya na bayar da belin jagoran 'yan aware na Biafra, Nnamdi Kanu.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauke Wa Eritrea Takunkumi
Nov 14, 2018 15:58A zaman da kwamtin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar, ya sanar da dauke wa kasar Eritrea takunkuman da aka dora mata.
-
Najeriya: Mutane 16 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon hare-Hare Boko Haram
Nov 14, 2018 15:57Kimanin mutane 16 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
-
Taron Maulidin Manzon Allah A Kasar Zimbabwe
Nov 14, 2018 15:56An shirya gudanar da zaman taron maulidin manzon Allah (SAW) mai taken musulunci addinin rahma a kasar Zimbabwe.
-
Sarkin Kano:Idan Ana Son Yaki Da Boko Haran Dole Ne A Yaki Talauci A Arewacin Najeriya
Nov 14, 2018 08:29Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa matukar ba a dauki matakan da suka dace ba, nan da shekaru 20 za a fuskanci matsalar da sai an ce Boko Haram wasan yara ne.
-
Ministan Cikin Gidan Afrika Ta Kudu Ya Yi Murabus
Nov 14, 2018 08:27Ministan cikin gida na Afirka ta Kudu Malusi Gigaba ya ajiye mukaminsa biyo bayan cece-kucen da ake yi dangane da danganta da yake da ita da iyalan Gupta.
-
Sarkin Kano:Idan Ana Son Yaki Da Boko Haran Dole Ne A Yaki Talauci A Arewacin Najeriya
Nov 14, 2018 08:25Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa matukar ba a dauki matakan da suka dace ba, nan da shekaru 20 za a fuskanci matsalar da sai an ce Boko Haram wasan yara ne.
-
Italiya: An Kammala Taron Sulhu Akan Kasar Libya
Nov 14, 2018 02:57Taron na kwanaki biyu an yi shi ne a garin Palemo da ke kasar Italiya
-
Cece-kuce Kan Rashin Lafiyar Shugaba Ali Bongo A Gabon
Nov 14, 2018 02:17A Gabon, rashin jin duniyar shugaban kasar Ali Bongo Ondimba, yau kusa da mako uku ya tayar da zazzafar muhawara tsakanin 'yan kasar.
-
Burundi Tana Da Wani Shiri Na Yaki Da Satar Mata Zuwa Saudiya
Nov 13, 2018 15:31Mataimakin shugaban kasar Burundi Gaston Sindimwo ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta fara shiri na musamman don yaki da satar mata zuwa kasar Saudiyya.