-
Burkina Faso : Karon Farko An Kafa Mutum-mutumin Sankara
Oct 15, 2018 14:48A Burkina Faso, a karon farko an aza tubalin da za'a kera mutum mutumin martaba tsohon shugaban kasar mirigayi Thomas Sankara, a Ouagadugu babban birnin kasar.
-
Mali : Kifewar Kwale-kwale Ta Yi Ajalin Mutum 26
Oct 15, 2018 13:06Ma'aikatar sufirin al'umma a Mali, ta sanar da cewa mutum 26 ne suka rasa rayukansu a yayin kifewar wasu kwale-kwale biyu a yankin Arnassey dake karamar hukumar Bourem Inaly a jihar Tombouctou.
-
Sojojin Kenya Zasu Ci Gaba Da Kasancewa A Somaliya
Oct 15, 2018 08:48Shugaban kasar Kenya ya sanar da cewa: Sojojin kasarsa zasu ci gaba da aikin wanzar da zaman lafiya a Somaliya har zuwa lokacin da za a samu kwanciyar hankali a kasar.
-
Aljeriya : Kotun Soji Ta Bada Umurnin Tsare Wasu Tsoffin Kwamandojin Soji
Oct 15, 2018 08:47Kotun sojin Aljeriya ta bada umurnin tsare wasu manyan tsoffin kwamandojin sojin kasar biyar kan zargin yin sama da fadi da dukiyar kasa.
-
MDD Da Kungiyar AU Sun Yi Allah Wadai Da Harin Bam A Somaliya
Oct 15, 2018 02:52Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar tarrayar Afirka sun yi allah wadai da harin Bam din da aka kai kudancin kasar Somaliya
-
Masar : An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane
Oct 14, 2018 15:42Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa kan mutane uku da kuma dauri a gidan kurkuku kan wasu ashirin na daban kan laifin ayyukan ta'addanci.
-
An Gano Wani Babban Rami Dauke Da Gawawwakin Mutane Fiye Da 100 A Kasar Libiya
Oct 14, 2018 15:25Mahukunta a Libiya sun sanar da cewar an sake gano wani babban rami mai dauke da gawawwakin mutane 110 a wani yanki da ke kusa da garin Sirt na kasar.
-
An Kama Mutum 20 Kan Laifin Garkuwa Da Mutane A Tanzania
Oct 14, 2018 08:40A Tanzania hukumomin kasar sun sanar da capke mutane 20 da ake zaton suna da hannu wajen sace hamshakin mai kudin kasar Mohammed Dewji.
-
An Kama Mutum 20 Kan Laifin Garkuwa Da Mutane A Tanzania
Oct 14, 2018 08:39A Tanzania hukumomin kasar sun sanar da capke mutane 20 da ake zaton suna da hannu wajen sace hamshakin mai kudin kasar Mohammed Dewji.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Aka Kai Wa Dakarunta A Afirka Ta Tsakiya
Oct 14, 2018 08:38Dakarun Wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Afirka ta tsakiya sun yi Allah wadai kan hairn da aka kaiwa Sojojinsu.