-
An Yi Gargadi A Kan Wanzuwar Cutar Ebola A Kasar D/Congo.
Oct 14, 2018 08:38Ma'aikatar kiyon lafiya ta kasar D/Congo ta yi gargadi kan wanzuwar cutar ebola zuwa yankunan gabashin kasar
-
A Karon Farko Cikin Shekaru Fiye Da 40 Jirgin Ethiopia Ya Sauka A Somalia
Oct 14, 2018 04:04Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Habasha ya sanar da maida harkokin zirga-zirgar jiragensa a birnin Magadishou na kasar Somalia.
-
Najeriya: Buhari Ya Kafa Dokar Hana Wasu 'Yan Najeriya 50 Fita Daga Kasar
Oct 14, 2018 04:03Shugaba Buhari na Najeriya ya kafa dokar hana wasu 'yan Najeriya 50 fita daga kasar, saboda bincike da ake gudanarwa a kansu da ya shafi handame kudaden gwamnati.
-
AFCON 2019: Najeriya Ta Doke Libya Da Ci 4 - 0
Oct 14, 2018 04:02A ci gaba da buga wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin kwallin kafa na kasashen Afrika AFCON, Najeriya ta lallasa Libya da ci 4 - 0 a wasan da suka buga jiya a garin Uyo na jahar Akwa Ibom a Najeriya.
-
Ana Zaben Kananen Hukumomi A Ivory Coast
Oct 13, 2018 08:21Yau Asabar al'ummar Ivory Coast sama da miliyan shida da sukayi rejista ke kada kuri'a a zabukan wakilan kananan hukumomin kasar.
-
Atiku Ya Zabi Peter Obi A Matsayin Mataimakinsa A Zaben Shugaban Kasa Na 2019
Oct 13, 2018 03:57Dan takarar shugaban kasa a Jam'iyyar PDP a tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya Zabi tsohon gwamnan jihar Anambara mr Peter Obi a matsayin mataimakinsa a takarar shugaban kasa da yake yi.
-
An Nada 'Yar Afrika Ta Farko A Matsayin Shugabar Kungiyar OIF
Oct 13, 2018 03:41An nada Louise Mushikiwabo 'yar kasar Ruwanda a matsayin shugaban kungiyar kasashe masu magana da harshen faransanci "Francophone" a takaice.
-
Shugaba Buhari Ya Bukaci Ministan Sadarwa Ya Yi Murabus
Oct 13, 2018 03:35Wasu majiyoyin fadar shugaban kasar Najeriya sun bayyana cewa shugaban ya bukaci ministan sadarwa Alhaji Adebayo Shittu ya yi murabus daga mukaminsa sanadiyar kasawarsa na yin hidimar kasa na tilas bayan kammala jami'a.
-
Yakin Cikin Gida Ya Janyo Wa Libiya Hasarar Dala Biliyan 48
Oct 12, 2018 15:46Gwamnan babban bankin kasar Libiya ya ce rikici da yakin cikin gida na janyowa kasar hasarar dala biliyan 48.6 a ko wata shekara
-
Buhari Ya Sha Alwashin Fada Da Duk Wani Mai Kokarin Haifar Da Fitina A Nijeriya
Oct 12, 2018 02:05Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sha alwashin cewa gwamnatin tarayyar kasar ba za ta taba yin sassauci ga duk wani da ke kawo barazana ga zaman lafiya da kuma hadin kan kasar ba.