-
Harin Taliban Ya Yi Ajalin Mutum 65 A Afganistan
Jan 22, 2019 12:07Kungiyar taliban ta dauki alhakin kai wani hari da yayi sanadin mutuwar mutum 65, a wata cibiyar horon jami'an leken asiri dake lardin Wardak a kudancin kasar ta Afganistan.
-
Venezuela: An Kame Sojojin Da Su Ka Yi Tawaye
Jan 22, 2019 03:58Gwmanatin Venezuela ta sanar da kame wasu sojoji 27 da su ka yi tawaye suna masu kiran shugaban kasar Nicolas Maduro da ya yi murabus
-
An Jikkata Sojojin Amurka Biyu A Arewa Maso Gabashin Siriya
Jan 21, 2019 15:49Rahotani dake fitowa daga kasar Siriya sun sanar da tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kan hanyar dakarun kasar Amurka a lardin haskah na arewa maso gabashin kasar, lamarin da ya yi sanadiyan raunana sojojin Amurka biyu.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Allah Wadai Da Kasar Chadi
Jan 21, 2019 15:45Kungiyar gwagwarmayar musulinci ta Palastinu Hamas ta yi Allah wadai da kokarin da kasar Chadi ke yi na maida alakarta da haramtacciyar kasar Isra'ila
-
Siriya Ta Dakile Wani Harin Sama Na Isra'ila
Jan 21, 2019 01:39Rundinar sojin kasar Siriya, ta ce makamman kare sararin samaniyarta, sun dakile wani harin sama dana kasa na Isra'ila kan kasar a cikin daren jiya.
-
Harin Bam Ya Yi Ajalin Mutum 3 A Kudancin Siriya
Jan 20, 2019 07:23Rahotanni daga Siriya na nuni da cewa wani harin bam ya yi sanadin mutuwar uku a kudancin Damascos babban birnin kasar.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari A Babban Birnin Kasar Yemen
Jan 20, 2019 03:10Da safiyar yau Lahadi ne jiragen yakin na Saudiyya suka kai hari akan babban birnin kasar Yemen, San'aa
-
Wani Dan Majalisar Dattijan Amurka Ya Bayyana Wajabcin Hukunta Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Jan 20, 2019 03:05Dan Majalisar dattijan na Amurkan Lindsey Graham wanda ya ke ziyarar aiki a kasar Turkiya ya soki yariman na Saudiyya Muhammadu Bin Salman akan rawar da ya taka wajen kashe dan jarida Jamal Kashoogi
-
Siriya : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 6
Jan 19, 2019 12:14Rahotanni daga Siriya na cewa, fararen hula shida ne, da suka hada da yara kanana hudu, suka rasa rayukansu a wani hari da kawacen kasa da kasa da Amurka ke jangoranta ya kai a gabashin Siriya.
-
Amurka Na Shirin Yanke Taimakon Da Take Baiwa Falastinawa
Jan 19, 2019 09:10Gwamnatin kasar Amurka na shirin yanke dukkanin tamakon da take baiwa gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kan Palastine.