-
Afganistan Ta Yi Maraba Da Shirin Girke Sojojin Amurka
Aug 22, 2017 06:27Fadar shugaban kasa a Afganistan ta yi maraba da matakin shugaba Donald Trump na girke sojojin Amurka a kasar.
-
Spain: An Kashe Mutumin Da Ya Kai Harin Barcelona
Aug 21, 2017 14:41Jami'an tsaron kasar Spain sun ce sun samu nasarar kashe Yunusu Abu Ya'akub dan kasar Morocco wanda ya kai hari a birnin Barcelona a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Amurka Ta Dakatar Da Iznin Bada Visa Na Dan Lokaci A Rasha
Aug 21, 2017 06:46Mahukuntan Washington sun sanar da dakatar da iznin bada takardar visa na wani dan lokaci a Rasha daga ranar Laraba mai zuwa.
-
Fira Ministan Kasar Italiya Ya Ce Babu Kasar Da Ta Aminta Daga Harin Ta'addanci
Aug 21, 2017 02:16Fira ministan kasar Italiya ya bayyana cewa: Babu wata kasa a duniya da ta aminta daga fuskantar harin ta'addanci ciki har da kasarsa.
-
Zanga-zangar Kyammar Wariyar Launin Fata A Amurka
Aug 20, 2017 06:45Rahotanni daga Amurka na cewa dubbun dubatar mutane ne suka halarci wata gagarimar zangar-zangar kyammar launin fata a birnin Boston.
-
Rasha: Yarjejeniya Kan Shirin Iran Na Nukiliya Yarjejeniya Ce Ta Duniya
Aug 19, 2017 01:12A wani martani a kan yunkurin Amurka na rusa yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya, Rasha ta bayyana cewa wannan yarjejeniya ta duniya ce baki daya, ba wata kasa guda daya ba.
-
Spaniya : Ana Ci gaba da Farautar Wani Maharin Barcelona
Aug 18, 2017 06:14'Yan sanda a Spaniya na ci gaba da farautar wani mutum bayan harin da ya yi sanadin mutuwar mutane 13 da kuma raunana wasu sama da dari a birnin Barcelona.
-
Tarayyar Turai: A Kammala Kidayar Kuri'un Da Aka Kada A Zaben Shugaban Kasar Kenya
Aug 18, 2017 02:14Masu sanya idanu a zaben da aka gudanar a zaben kasar Kenya da suka fito daga turai sun bukaci sanar da abinda ya saura na kuri'un da aka kada, domin tabbatar da ingancin zaben.
-
Spain: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Harin Barcelona
Aug 18, 2017 02:09A jiya alhamis ne dai aka kai mummunan harin ta'addanci a birnin Barcelona na kasar Spain wanda ya ci rayukan mutane da dama da kuma jikkata wasu.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane 13 A Birnin Barcelona Na Kasar Spain
Aug 17, 2017 14:36Wata Motar Bus ta bi ta kan mutane masu wuce wa a birnin Barcelona na kasar Spain inda ta kashe mutane akalla 13 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban a yau Alhamis.