-
Babban Sakataren MDD Yayi Kiran Da A Kawo Karshen Diran Mikiya Kan 'Yan Jarida
May 03, 2017 06:46Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, yayi kiran da a kawo karshen irin diran mikiya da tauyen hakkokin 'yan jarida da ya kira su da sunan "Muryar Marasa Karfi" da ke faruwa a wasu bangarori na duniya.
-
Fashewar Wani Abu A Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
May 03, 2017 01:13Karan fashewar wani Abu ya girgiza birnin Kabul fadar milkin kasar Afganistan a safiyar yau laraba.
-
Ministan Harakokin Wajen Jamus Ya Kai Ziyara Hedkwatar Kungiyar AU
May 03, 2017 01:10Ministan harkokin kasashen wajen Jamus Sigmar Gabriel ya bayyana cewa akwai bukatar kawo sauyi a alakar da ke tsakanin kasashen nahiyar Afirka da na nahiyar Turai.
-
Lupen Ta Zargi Abokin Hamayarta Da Kasancewa Tare Da Musulman Kasar
May 02, 2017 10:29Yar takarar shugaban kasa a kadar Faransa Maria Le Pen ta zargi abokin hamayarta Emmanuel Macron da hada kai tare da musulman kasar faransa.
-
Komitin Shirin Sake Nazarin Yerjejeniyar NPT Ya Fara Zamansa Na Farko
May 02, 2017 10:06Konitin da aka kafa don shirya taron sake nazarin yerjejeniyar NPT ta hana yaduwar makaman Nuklia ya fara zamansa na farko a birni Vienna na kasar Austria.
-
An Bada Umurnin Yi Wa Kudin Tsarin Mulkin Kasar Venezuela Gyara
May 02, 2017 09:47Shugaban kasar Venezuela Nikola Madoros ya rattaba hannu a kan umurnin gudanar da zabe da kuma samar da sabuwar majalisa wacce take da ikon sauya kundin tsarin mulkin kasar.
-
Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen
May 02, 2017 06:46Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.
-
Trump: A Shirye Nake In Zauna Kan Teburi Tare Da Shugaban Koriya Ta Arewa
May 02, 2017 02:16Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, a shirye yake ya zauna kan teburin tattauna tare da shugaban kasar Koriya ta arewa Kim Jong-un.
-
An Banka Wa Cibiyar Musulmi Wuta A Kasar Sweden
May 02, 2017 02:14Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa babbar cibiyar musulmi da ke birnin Stockholm na Sweden wuta.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Venezuala
May 01, 2017 01:18Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin siyasar kasar Venezuala ta hanyar lumana.