-
Paparoma Ya Sanar Da Shirinsa Na Shiga Tsakani Don Magance Rikicin Tsibiran Koriya
Apr 30, 2017 12:16Shugaban mabiya darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis ya sanar da shirinsa na shiga tsakani da nufin magance rikicin da ke ci gaba da kunno a tsibirin Koriya tsakanin Amurka da Koriya ta arewa.
-
Turkiyya Ta Kori Wasu Ma'aikata 4000 A Ci Gaba Da Diran Mikiya Kan 'Yan Adawa
Apr 30, 2017 12:16Gwamnatin Turkiyya ta sanar da korar wasu jami'ai da ma'aikatan gwamnati kimanin 4,000 a ci gaba da diran mikiyan da gwamnatin take yi kan wadanda ta zarga da hannun cikin juyin mulkin da aka so yi wa shugaban kasar Rajab Tayyib Erdogan da bai yi nasara ba a bara.
-
Tarayyar Turai Ta Tsananta Tsarin Tattanawa Na Ficewar Britania Daga Kungiyar
Apr 30, 2017 09:28Kungiyar tarayyar turai ta tsananta shirin tattaunawa da kasar Britanina don ficewarta daga tarayyar kamar yadda mutanen kasar suka bukata a zaben raba gardama na shekarar da ta gabata
-
Paparoma Francis Ya Gana Da Shugaban Kasar Masar Abdul-Fatah Al-Sisi A Masar
Apr 29, 2017 13:51A ziyarar aikin da Paparoma Francis shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya ke gudanarwa a kasar Masar ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi.
-
Paparoma Francis Ya Fara Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar Masar
Apr 29, 2017 00:50Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista ta duniya Paparoma Francis ya fara gudanar da ziyarar aiki ta kwanakin biyu a kasar Masar, inda ya isa birnin Alkahira fadar mulkin kasar a jiya Juma'a.
-
Amurkawa Na Jerin Gwano Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi
Apr 28, 2017 12:27Daruruwan Amurkawa ne a birnin Door na jahar Delaware suka gudanar da jirin gwano domin nuna goyon bayansu ga msuulmi.
-
Venezuela Na Barazanar Ficewa Daga kungiyar Kasashen Yankin Amurka
Apr 28, 2017 06:53Kasar Venezuela ta yi barazanar ficewa daga cikin kungiyar kasashen da ke yankin Amurka saboda yadda kasashen ke matsin lamba ga shugaban Nicolas Maduro kan rikicin siyasar kasar.
-
Paparoma Francis Zai Fara Ziyara A Masar
Apr 28, 2017 06:32A wani lokaci idan an jima ne Paparoma Francis, jagora mabiya darikar Katolika zai fara wata ziyara ta kwanaki biyu a birnin Alhakira na kasar Masar.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Fara Taro Kan Kasar Siriya
Apr 27, 2017 13:37Kwamitin tsaron MDD ya fara gudanar da taro kan yanayin da Al'ummar kasar Siriya ke ciki a birnin New York na kasar Amurka.
-
Viladimir Putin Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Yaki Da Ta'addanci
Apr 27, 2017 01:18Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun ingantacciyar mahanga a fagen yaki da ta'addanci.