-
Matakin Amurka Na Tsoma Baki A Harkokin Kasashen Iraki Da Siriya
Apr 27, 2017 01:17Shugaban kasar Amurka ya bai wa sakataren tsaron kasar damar tantance yawan sojojin Amurka da za a tura kasashen Iraki da Siriya da sunan yaki da ta'addanci.
-
Amurka: Iran Ita Ce Babbar Matsalarmu A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Apr 26, 2017 12:27Tun a ranar Laraba da ta gabata ce sakataren tsaron Amurka James Mattis ya fara gudanar da wani rangadi a yankin gabas ta tsakiya, inda ya fara yada zango a birnin Riyadh na kasar Saudiyya.
-
Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Yin Kafar Angulu Ga Yarjejeniyar Shirin Nukiliya Na Iran
Apr 26, 2017 01:20Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan aiwatar da duk wani abu da ka iya kawo cikas ga yarjejeniyar da aka cimmawa a kan shirin Iran na nukiliya.
-
Paparoma Francis Ya Yi Gargadi Kan Matsalar Karuwar Tashe-Tashen Hankula A Duniya
Apr 25, 2017 13:30Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin kirista na duniya ya yi gargadi kan matsalar karuwar tashe-tashen hankula a duniya.
-
Rasha Ta Musanta Zargin Amurka Kan Aikewa Da Makamai Zuwa Afganistan
Apr 25, 2017 10:16Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi watsi da zargin mahukuntan Amurka kan kasarsa na cewa: Rasha ce ke aikewa kungiyar Taliban da makamai, tare da bayyana zargin da cewa karya ce tsagwaronta.
-
Faransa : Maccron Ya Samu Goyan Bayan Hollande
Apr 25, 2017 01:13Shugaban Faransa mai barin gado Francois Hollande ya sanar da matakin marawa Emmanuel Macron baya a zaben shugaban kasar zagaye na biyu da za a gudanar a ranar 7 ga watan Mayu mai zuwa.
-
ICC Ta Fitar Da Sammacin Kame Tsohon Shugaban Tsaron Ghaddafi
Apr 25, 2017 01:12Kotun hukunta mayan laifuka ta duniya wato (ICC) ta fitar da sammacin kame mata tsohon shugaban hukumar tsaron mirigayi Mu'ammar Ghaddafi na Libya.
-
WHO : An Samu Ci Gaba A Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro
Apr 25, 2017 01:12Hukumar lafiya ta MDD, ta ce an samu ci gaba da ci gaba matuka a yaki da cutar zazzabin cizon sauro a fadin duniya inda tsakanin shekara 2010 zuwa 2015 aka samu raguwar ciwan da kashi 21%.
-
Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda
Apr 24, 2017 12:43Majiyoyin sojin kasar Siriya sun bayyana cewar Rasha ta sanar da gwamnatin kasar Siriya cewa a shirye take ta tura da sojojinta na kasa zuwa kasar Siriyan don taimakawa gwamnatin a fadar da take yi da 'yan ta'addan takfiriyya da suke samun goyon bayan kasashen waje.
-
WHO: Za'a Fara Gwajin Rigakafin Cutar Malaria A Wasu Kasashen Afirka
Apr 24, 2017 12:43Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta sanar da cewa za ta fara gwajin rigakafin cutar zazzabin cizon sauro (malaria) a kasashe uku na Afirka da suka hada da kasashen Ghana, Kenya da kuma Malawi.